IKARA L.G.A Hisbah Command

IKARA L.G.A Hisbah Command SCSN IKARA LOCAL GOVERNMENT, KADUNA STATE

31/05/2026
to whom it may concern
29/05/2026

to whom it may concern

29/05/2026

JORGING! JORGING!! JORGING!!!

ina anfani wannan damar wajen sanar da daukacin membobinmu na HISBAH gabadaya cewa akwai gagarumin motsa jiki da zai gudana in Allah yaso kamar haka:
RANA: lahadi 2/6/2026
LOKACI: 6:00AM na safe
MEETING POINT: HISBAH OFFICE IKR

Ba'a daukewa kowaba DIVISION da DETACHMENT

Duk wanda yaga wannan sanarwa ya sanarda wanda bai ganiba
NAKU: ABU AMMAR ( DIVISIONAL P.R.O

23/05/2026

ASSALAMU ALAIKUM
Ina ma kowa fatan alkairi
ina anfanida wannan damar wajen sanar da MEMBOBIN MU na DIVISION da kuma OFFICIALS na Ikara DETACHMENT taro kamar haka:
RANA: Litinin 8/12/1447 daidai da 25/5/2026
LOKACI: 4:20pm
WURI: HISBAH OFFICE IKARA
zuwanka nada matuqar muhimmanci
signed: ABU AMMAR(DIVISIONAL P.R.O)

Address

TSOHUWAR KASUWA IKARA
Ikara

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IKARA L.G.A Hisbah Command posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share