07/05/2026
Ziyara zuwa wajen abokan neman takarar sa.
Hon Bala umar T.O yakai ziyara ga isma’ila dawaki domin sake kulla zumunci da ganan yawuce gidan gonar ibn Sa’ad wanda shima yana daya daga cikin wanda s**a nemi wannan kujera ta majalissar jiha.
Haka da safiyar yau kungiyar tsofin councillors na hadejia s**a kaiwa hon bala umar TO ziyara har gidansa domin nuna goyon bayansu don ganin ankai ga nasara saboda sun aminta da salon mulkinsa a baya da s**ayi dashi. Sunga irin yanda yake tafiyar da ayyukan cigaba a garin hadejia ba dare ba rana.
Tabbas wannan takara ta majalissar jiha an anjiye kwarya awajenta domin al’ummar hadejia sun sheda irin ayyukan da Bala Umar TO yayi naci gaban gari.
Wannan takara itace matakin nasara insha Allah.