Usman Utin makki

Usman Utin makki 417 Friend

Katan Gar S**ari Kowa Ya Rabeki Sai Ya Lasa Hon. Mohammed Nataala Ko Gani Kamfi Mutum Allah Ya Matso Da Nesa Kusa Oga Al...
20/01/2025

Katan Gar S**ari Kowa Ya Rabeki Sai Ya Lasa

Hon. Mohammed Nataala Ko Gani Kamfi Mutum Allah Ya Matso Da Nesa Kusa Oga Allah Ya Kunyatar Da Makiyan Ka Ameen Ya Allah Oga

BUƊE SABBIN GIDAJE MALLAMAKIN QATAR CHARITY FOUNDATION DA ƊAURIN AURE A GARIN SUGA.Jagora Hon Mohammed Nataala ya halarc...
18/01/2025

BUƊE SABBIN GIDAJE MALLAMAKIN QATAR CHARITY FOUNDATION DA ƊAURIN AURE A GARIN SUGA.

Jagora Hon Mohammed Nataala ya halarci buɗe sabbin gidaje wanda haɗaɗɗiyar ƙungiyar QATAR CHARITY FOUNDATION ta gina a Mallam Madori Road Hadejia. Taron wanda Mai Girma Gwamna Mallam Umar A Namadi FCA da jakadan QATAR a Nigeria s**a jagoranta.

Bayan kammala buɗe wannan gidaje Jagora Hon Mohammed Nataala bai tsaya ko ina ba ya wuce garin suga ƙaramar hukumar Kiri Kasamma domin halartar ɗaurin aure yakumayi addu'ar Allah yasanya Alkhairi yabada zaman lafiya da zuri'a ɗayyiba.

Na Commander ✊

Mugun Ji Mugun Gani Allah Ya Tsareka Oga Hon. Mohammed Nataala Allah Ya Kawo Babban Rabo Oga  na Commander ✊
18/01/2025

Mugun Ji Mugun Gani Allah Ya Tsareka Oga

Hon. Mohammed Nataala Allah Ya Kawo Babban Rabo Oga

na Commander ✊

Kayi Naka Sauran Mun Barwa Allah Hon. Mohammed Nataala Allah Ya Kawo Babban Rabo Oga   Na Commander ✊
17/01/2025

Kayi Naka Sauran Mun Barwa Allah

Hon. Mohammed Nataala Allah Ya Kawo Babban Rabo Oga

Na Commander ✊

Allah Ya Kawo Ranar Da Zamu Rama Halarchi Da HalarchiHon.   In Sha Allah Zamu Nuna Halarchi Duk Randa Kayi Kira Zamu Fit...
17/01/2024

Allah Ya Kawo Ranar Da Zamu Rama Halarchi Da Halarchi

Hon. In Sha Allah Zamu Nuna Halarchi Duk Randa Kayi Kira Zamu Fito Mu Ammsa Da Gudu Komin Ruwa Komin Iska

Kamana Halarchin Da Bazamu Iya Mantawa Dashi Ba Baba

DAMO SARKIN HAKURI Bazaka San Chewa Hon.   Yana Da Matukar Hakuri Ba Sai Kayi Mu'amla Da Shi Zaka Gane Wannan Maganar Wa...
20/08/2023

DAMO SARKIN HAKURI

Bazaka San Chewa Hon. Yana Da Matukar Hakuri Ba Sai Kayi Mu'amla Da Shi Zaka Gane Wannan Maganar

Wallashi Ko Kana tare Da Shi Kayi Masa Laifi Zaima Kawai Chi Yamai Da Hakan Ba Komai Ba Domin Shi Mai Ilimine mai Sanin Ya Kamata

Wallashi Wallashi Bako Bk Mutumin Kirkine Mu Mun Shaida Haka Babu Ja A Wannan Maganar

Allah Ya Shigema Gaban Duk Abin Da Ya Shigema Duhu Jagora Hon.   Allah Ya Maka Da Kansa Domin Shine Karshen Iko Da Isa M...
19/08/2023

Allah Ya Shigema Gaban Duk Abin Da Ya Shigema Duhu Jagora

Hon. Allah Ya Maka Da Kansa Domin Shine Karshen Iko Da Isa Mun Kasan Che Masu Adu'a A Koda Yaushe Domin Ganin An Samu Nasara Fadin Ruwar Jagora

Kuma Bazamu Sareba Bazamu Gajiyaba Zamu Toshe Kunnuwan Mu Daga Mahassada Yan Sharri Muna Fukai Makiya Allah akan Jagora Bk

Nasarar Ka Itache Tamu Allah Chigaba Da Baka Nasarori Indai Mun Chika Yan Halak Bazamu Taba Mantawa Da Alsherin Ka Ba Ho...
19/08/2023

Nasarar Ka Itache Tamu Allah Chigaba Da Baka Nasarori

Indai Mun Chika Yan Halak Bazamu Taba Mantawa Da Alsherin Ka Ba Hon. Kamana Gata Mukuma Zamu Yi Halarchi

Kaine Wanda Ka Nuna Mana Kauna Ka So Mu A Lokachin Da Muke Bugata Allah Dan Buwayar Ka Kabiyawa Baba Bk Bukatun Sa Na Alsheri

Daurin Aure a Malam Madori. Megirma shugaban karamar hukumar Malam Madori "Hon. hussaini Umar BK" Ya halarci Daurin Aure...
18/08/2023

Daurin Aure a Malam Madori.

Megirma shugaban karamar hukumar Malam Madori "Hon. hussaini Umar BK" Ya halarci Daurin Auren Aminin sa Alh Haruna Mai Yadi , a Babban Masallacin Juma'a na Tsohuwar kasuwa Malam Madori.

Shugaban karamar hukumar Malam Madori ya kasance Alwalin Ango, Yayin da Barr. M Bello ya kasance Alwalin.

An daura Auren akan sadaki naira Dubu 300. Babban limamin Masallacin Shi ya Jagoranci Daurin Auren sheikh Imam. Abdulkadir Usman Malam Madori.

Muna roqon Allah ya sa Albarka a wannan Auren, Amin.

Juma'a Mubarek Baba Bk Hon.   Da Fatan Zakayi Sallar Juma'a Chikin Koshin Lafiya Baba Allah Ya Amsa Adu'oinmu Ya Biya Ma...
18/08/2023

Juma'a Mubarek Baba Bk

Hon. Da Fatan Zakayi Sallar Juma'a Chikin Koshin Lafiya Baba Allah Ya Amsa Adu'oinmu Ya Biya Maka Bukatun Ka Na Alsheri Bijashi Rasulullashi

Tabbas Muna Alfahari Da Kai A Matsayin Jagora Babu Abin Da Zamu Che Gare Ka Sai Adu'a Samun Nasara A Duk Inda Ka Sa Gaba Baba

ANATA KULLE KULLEN CIYAR DA KANANAN HUKUMOMIN JIHAR JIGAWA GABA ✊Yanzu Haka Daga Garin Kaduna Inda Wasu Daga Cikin Shuwa...
16/08/2023

ANATA KULLE KULLEN CIYAR DA KANANAN HUKUMOMIN JIHAR JIGAWA GABA ✊

Yanzu Haka Daga Garin Kaduna Inda Wasu Daga Cikin Shuwagabannin Kananan Hukumomin Jihar Jigawa S**a Halarci Taron Bita Akan Harkokin Yau Da Kullum Domin Cigaban Al'umma Shugaban Karamar Hukumar Malam Madori Hon Hussaini Umar Bk Yana "Daya Daga Cikin Mutanan Da S**a Halarci Bitar

Muna Fatan Allah Yaci Gaba Da Taimakon Shuwagabanninmu Yabasu Ikon Aiwatar Da Ayyukan Alkairi

Address

Malam Madori/kamphala/Gidan Zikiri
Hadejia

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Usman Utin makki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share