18/07/2026
ZANNAH REPORTERS UPDATE.
Zannah Reporters tv, mun kawo maku labaran Duniya, musamman Na siyasa, Acikin shirinmu na *Zannah Reporters update*
A Labaran namu na yau, Zaku Kalli yanda Dan majalisa mai wakiltar maru/bungudu. Ya kaddamar da ICT ta zamani a GDSS Bungudu.
Haka Kuma Zaku kalli yanda, ya karfafawa Jami,an kiyaye hadurra, ta hanyar basu kyautar mota.
Ku Cigaba da Kallon Gidan tvn Zannah Reporters, domin samun dukkanin Shirye shiryenmu.
©️Zannah Reporters
18th July 2026.