Hon. Aisha Abdullahi Abcdl Media

Hon. Aisha Abdullahi Abcdl Media Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon. Aisha Abdullahi Abcdl Media, Political organisation, ZAMFARA, Gusau.

AAC
06/07/2026

AAC

🌿 JUMA'A MUBARAK 🌿A wannan rana mai albarka ta Juma'a, HON. AISHA ABDULLAHI ABCD tana mika sakon fatan alheri ga al'umma...
03/07/2026

🌿 JUMA'A MUBARAK 🌿

A wannan rana mai albarka ta Juma'a, HON. AISHA ABDULLAHI ABCD tana mika sakon fatan alheri ga al'ummar Gusau 1, Jihar Zamfara, da daukacin al'ummar Musulmi.

Allah (SWT) Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana zunubanmu, Ya sauƙaƙa mana al'amuran rayuwa, Ya ba mu zaman lafiya, lafiya mai ɗorewa, da ci gaba mai albarka.

Allah Ya sa wannan Juma'a ta kasance sanadin rahama, arziki, da biyan dukkan buƙatun al'umma. Amin.

Juma'a Mubarak! 🤲💚




02/07/2026

Hon. Aisha Abdullahi Abcd
'Yar takarar kujerar 'Gusau ta 1' Akarkashin Jama'iyar AAC
#

Address

ZAMFARA
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon. Aisha Abdullahi Abcdl Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share