Rt Hon.Sanusi Garba Rikiji 2015

Rt Hon.Sanusi Garba Rikiji 2015 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Rt Hon.Sanusi Garba Rikiji 2015, Government Organization, Bypass Zamfara state, Gusau.

Dr. Dauda lawal Gamjin Gusau 2023 Zamfara State Governor Insha Allahu.
05/08/2022

Dr. Dauda lawal Gamjin Gusau 2023 Zamfara State Governor Insha Allahu.

01/05/2022

Alhamdulillahi

08/10/2021

Salam

Yana Cigaba Da Kula Da Aikin Da Mai Daraja Gwamnan Jahar Zamfara Yadora Masa, Na Kula Da Alhazai, Rt, Hon, Sanusi Garba ...
10/08/2017

Yana Cigaba Da Kula Da Aikin Da Mai Daraja Gwamnan Jahar Zamfara Yadora Masa, Na Kula Da Alhazai, Rt, Hon, Sanusi Garba Rikiji Dan Iyan Maradun Shantalin Gusau......

Shugaban Majalissar Dokokin Jahar Zamfara Rt Hon, Sanusi Garba Rikiji Dan Iyan Maradun Shantalin Gusau, Kuma Amirul hajj Na Bana, Dashi Da Yan Kwamintinsa Sunkawoma Alhazan Karamar Hukumar Mulkin Gusau Ziyara A Sansanin Alhazan Dake Samaru Gusau, Alhazan Da Ana Sa Ran Tashinsu Yau Laraba A Filin Jirgin Mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa'adu III Dake Jahar Sokoto, Ayayin Ziyarar Hon, Sanusi Rikiji Yayi Huduba Hadida Adduar Fatan Alkhairi Ga Mahajjatan, Kadan Daga Cikin Yan Kwamitin Dasuka Mara Masa Baya Sun Hada Da Shugaban Karamar Hukumar Mulkin Gusau, Hon, Ibrahim Umar Tanko Garkuwan Galadima, Katukan Magami, Da Kuma Shugaban Masu Rinjaye Na Majalissar Dokokin Jahar Zamfara, Hon, Isah Abdulmuminu Talatar Mafara, Shima Anashi Jawabin Hon, Ibrahim Umar Tanko, Ya Jinjinawa Alhazzan Karamar Hukumar Mulkin Gusau, Kasan cewarsu Masu Biyayya Da Ladabi Ayayin Yimasu Screening, Daga Karshe Garkuwan Yayi Adduar Allah Ubangiji Yakai Alhazan Lami Lafiya.

05/07/2017

Masu amfani da shafukan sada zumunta da muhawara a jihar Zamfara ta Najeriya, na ci gaba da kira ga mahukuntan jihar da su binciki zarge- zargen gallazawa marayu a gidan Marayu na jihar.

08/05/2017

ALLAH GAREKA MUKA DUGARA NEMAN KUJERAR GWAMNAN JAHAR ZAMFARA.

ya Allah muna tawassali da sunayenka tsalkakku guda 99 ya Allah kaga tausan mu, domin Bamu da kowa Bamu da komai Sai kai ya Allah,

Kaine mai bayar da mulki ga Wanda kaso ya Allah ga bawanka nan malan Ibrahim Wakkala Muhammad Liman Sarkin malamman Gusau na kai kukansa gareka ya Allah ka Shafe masa dukkanin hawayensa albarkacin darajar fiyayyen halitta annabi Muhammadu s.a.w

Ya Allah ka tabbatar Muna da duk abinda yafi zama alkhairi ga Neman Wannan kujerar ta gwamnan jahar Zamfara.

Ya Allah bamu biyar kowa da shairi akan wannan tafiyar ta malan Ibrahim Wakkala Muhammad Liman Sarkin malamman Gusau ya Allah duk mai biyarmu da shairi Allah ka mayarmashi da abinsa koshi waye.

Via..Wakkala leadership movement

Sing by..Mudassir timekeeper Gusau

Address

Bypass Zamfara State
Gusau

Telephone

08068048983

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rt Hon.Sanusi Garba Rikiji 2015 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share