Jibwis Ayaga Malumfashi

Jibwis Ayaga Malumfashi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jibwis Ayaga Malumfashi, Gusau.

30/09/2013

JAIZ BANK YA ZO ZAMFARA.

Watan Azumin da ya gabata, malamai a wuraren tafsir sunyi kira ga masu hali da su zabude asusun ajjiya a bankin Musulunci domin bankin ya cika bukatun da gwamnatin tarayya tayi.
A nashi haujin, gwamnan jahar Zamfara Hon Dr Abdul'aziz Yari Abubakar Shettiman Mafara kuma cigarin Gumi ya bayyana sanya zunzurutun kuddi har N1.5 Billion.
Gwamnan ya bukaci masu hannu da shuni da su gaggauta bude asusun ajiya a bankin domin gudanar da harkar kuddi wadda babu ruwa.
Shi dai wannan banki akwai shi kasashe masu yawa irinsu Birtaniya da America.

15/06/2013

Inna lillahi wa inna alaihim raju'un Allah ya yi wa Mallama Abibatu Mogaji rasuwa a jihar Legas wato uwar Ahmed Bola Tinibu tsohon gwamna a jihar Legas kuma jigo a jam'iyar ACN, ta dai rigamu gidan gaskiya da shekaru 96 a duniya. Allah shi mata gafara.

19/04/2013

Innalillahi wa inna ilaihi raji'un.
Ina amfani da wannan kafar watsa labarai/dandalin nishadarwa domin in mika ta'aziyya ta ga Comrade Abdullahi Salisu Faru saboda rasuwar matar Qanin mahaifinsa Malama Shibo Tinau Faru, wadda ta rasu jiya a garin Faru ta karamar hukumar mulkin maradun.
Allah ya jikanta, ya gafarta mata kurakurenta, ya baku hankurin jure rashi.

10/04/2013

Assalamu Alaikum ya yan uwa masu albarka, da fatan mun tashi cikin koshin lafiya?
Allah ya sa haka amin.

Address

Gusau

Telephone

08087877793

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Ayaga Malumfashi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share