MALAN VISION 2027

MALAN VISION 2027 Malan Vision 2027 — Uniting Youth, Building Tomorrow, One Community at a Time.

Ba za mu zura ido ana tauye mana haƙƙi a jam’iyyar ADC ba. Zaluncin da aka yi mana ya yi yawa, kuma muna kira ga shugaba...
24/05/2026

Ba za mu zura ido ana tauye mana haƙƙi a jam’iyyar ADC ba. Zaluncin da aka yi mana ya yi yawa, kuma muna kira ga shugabanni su yi adalci tare da duba korafinmu cikin gaggawa. Za mu ɗauki matakan da s**a dace na doka da tsarin jam’iyya domin kare muradunmu da tabbatar da gaskiya da adalci.

Muna tare da kai malan Kuma muna addu’a tare da fatan alkhairi agareka
22/05/2026

Muna tare da kai malan
Kuma muna addu’a tare da fatan alkhairi agareka

Nasara da yardar Allah barka da Juma’ah malan angon zamfara 2027 in sha Allah
22/05/2026

Nasara da yardar Allah barka da Juma’ah malan angon zamfara 2027 in sha Allah

Al’ummar Zamfara State lokaci yayi da za mu haɗa kai domin kawo cigaba, adalci da ingantaccen shugabanci. Mu baiwa Malam...
15/05/2026

Al’ummar Zamfara State lokaci yayi da za mu haɗa kai domin kawo cigaba, adalci da ingantaccen shugabanci. Mu baiwa Malam Abdulmudallib Muhammad Auwal dama a matsayin gwamnan jihar a zaɓen 2027 domin samar da ci gaba mai ɗorewa ga matasa, mata da daukacin al’umma.

Mu tsaya tsayin daka wajen yin addu’a, haƙuri da haɗin kai domin samun nasara. Da yardar Allah, nasara tana zuwa ne tare da jajircewa da goyon bayan jama’a.

2027 In Sha Allah, Zamfara zata shaida sabon salo na shugabanci mai nagarta. ✊

MALAN VISION 2027 ✍️

Malan Vision 2027 — Uniting Youth, Building Tomorrow, One Community at a Time.
15/05/2026

Malan Vision 2027 — Uniting Youth, Building Tomorrow, One Community at a Time.

14/05/2026

Khairan in sha Allah

Masha AllahMai girma ɗan takarar mu na gwamna ƙarƙashin jam’iyyar ADC, Malan Dr. Hon. Abdulmudallib Muhammad Auwal, ya k...
14/05/2026

Masha Allah

Mai girma ɗan takarar mu na gwamna ƙarƙashin jam’iyyar ADC, Malan Dr. Hon. Abdulmudallib Muhammad Auwal, ya kammala cike fom ɗin takara tare da mayar da shi cikin nasara. Alamu sun nuna cewa nasara tana gab da samuwa da yardar Allah.

Ya samu karɓuwa da kira daga al’ummar Jihar Zamfara baki ɗaya uwaye mata, uwaye maza, malaman addini, masu buƙata ta musamman, mutanen birni da na karkara. In sha Allah, tare za mu samar da sauyi tare da share hawayen dubban al’umma.

Za mu kawo gyara, adalci da cigaba domin rayuwar jama’a ta inganta.
Khairan In Sha Allah.

✍️ MALAN VISION 2027

Malan vision 2027Sabuwar zamfara
14/05/2026

Malan vision 2027

Sabuwar zamfara

Zamuyi HakuriZamuyi JuriyaZamuyi Addu’aDaga ƙarshe, zamuyi nasara da yardar Allah, In Sha Allah. ✊Lokaci na zuwa da gask...
14/05/2026

Zamuyi Hakuri
Zamuyi Juriya
Zamuyi Addu’a

Daga ƙarshe, zamuyi nasara da yardar Allah, In Sha Allah. ✊

Lokaci na zuwa da gaskiya zata bayyana, buri kuma zai cika.
Mu ci gaba da haɗin kai, jajircewa da kuma kyautata zato.

Details soon...

Address

Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MALAN VISION 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share