AREWA Youth for Good Governance

AREWA Youth for Good Governance The aims and objectives of Arewa Youths for Good Governance (and similarly named groups across Northe

I strongly condemn the recent attacks in Maiduguri. My thoughts are with the victims and the resilient people of Borno. ...
18/03/2026

I strongly condemn the recent attacks in Maiduguri. My thoughts are with the victims and the resilient people of Borno. I commend leadership of AREWA Youth for Good governance for their swift response. Nigeria will not bow to terror.

Signed by National President AYAGG,
Hon.Shamsu Yarima Dokaji

IFTAR mubarak to All of us members of this Great Movement AYAGG, Signed by National President AYAGG.
16/03/2026

IFTAR mubarak to All of us members of this Great Movement AYAGG,

Signed by National President AYAGG.




IFTAR mubarak, May Allah Accept our ibadat and Grant us jannatirfirdausy Ameen ya Allah, Ya Allah kabawa Kasarmu Zaman l...
11/03/2026

IFTAR mubarak, May Allah Accept our ibadat and Grant us jannatirfirdausy Ameen ya Allah,

Ya Allah kabawa Kasarmu Zaman lapiya da abunda lapiya zataci Ameen Ya Allah,

“Ba Za Mu Lamunci Sayen Ƙuri’a Ba” – INEC Kan Zaɓen Kananan Hukumomin AbujaShugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa...
18/02/2026

“Ba Za Mu Lamunci Sayen Ƙuri’a Ba” – INEC Kan Zaɓen Kananan Hukumomin Abuja

Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya gargaɗi duk masu niyyar sayen ƙuri’a cewa za a hukunta su yayin da ake shirin gudanar da zaɓen ƙananan hukumomin Birnin Tarayya (FCT) a ranar Asabar, 21 ga Fabrairu, 2026.

A wajen taron masu ruwa da tsaki da aka gudanar a Abuja, Farfesa Amupitan ya bayyana cewa hukumar ta kammala duk shirye-shiryen zaɓen cikin kwanciyar hankali da gaskiya, tare da haɗin kai tsakanin jam’iyyun siyasa, hukumomin tsaro, ƙungiyoyin fararen hula, da kafafen yaɗa labarai.

INEC ta tabbatar da amfani da sabuwar na’urar "BVAS", inda sak**akon zaɓe zai kasance kai tsaye a shafin intanet na "IReV Portal". Hakanan, hukumar ta bayyana cewa jami’an EFCC da ICPC za su kasance a filin zaɓe domin k**a duk wanda ya shiga harkar sayen ƙuri’a.

“Ba za mu lamunci sayen ƙuri’a ba, domin hakan na lalata dimokuraɗiyya,” in ji Farfesa Amupitan.

Hukumar ta kuma tabbatar da cewa an ɗauki dukkan matakan tsaro tare da haɗin gwiwar ‘Yan Sanda na Abuja (FCT Police Command) da sauran hukumomin tsaro domin tabbatar da zaɓe cikin lumana.

  4rom the national president AYYAG. Hon. Shamsu Yarima Dokaji. May Allah accept our act of ibadat and forgive our past,...
18/02/2026

4rom the national president AYYAG. Hon. Shamsu Yarima Dokaji. May Allah accept our act of ibadat and forgive our past, Amin.



😭😭😭😭This is terrifying 😭😭😭😭A man entered Gombe State University girls hostel through the window and held a lady by the n...
19/01/2026

😭😭😭😭This is terrifying 😭😭😭😭

A man entered Gombe State University girls hostel through the window and held a lady by the neck. He wanted to cut her throat with a sharp knife.

In an attempt to save herself, she blocked the knife with her hands, and sadly he ended up cutting both her ankles so deep💔

This is heartbreaking and terrifying. Please everyone, stay alert and look out for one another. Safety is no joke 🙏

May Almighty God Protect Our students and entirely Nigerians....

Al’ummar unguwar Sabuwar Gandu sun barranta kansu da matashin nan Umar Auwalu mai kimanin shekaru 23 da ake zargi da hal...
19/01/2026

Al’ummar unguwar Sabuwar Gandu sun barranta kansu da matashin nan Umar Auwalu mai kimanin shekaru 23 da ake zargi da hallaka matar aure da yaran 6 a unguwar Chiranchi Ɗorayi.

Al’ummar unguwar ta bakin mai unguwarsu, Alh. Abdullahi Muhammad Mai Kano, sun ce bayan samun labarin matashin ya bayyanawa jami’an tsaro cewa shi dan asalin unguwar Sabuwar Gandu ne, s**a shiga bincike domin tabbatar da hakan wanda binciken ya bayyana cewa matashin dan wata unguwa ne can da ke nesa da Sabuwar Gandu.

Tun da farko, sanarwar da rundunar yansandan jihar Kano ta fitar, ta ambaci matashin a matsayin dan asalin unugwar Sabuwar Gandu.

Runner ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta sanar da k**a mutane uku da ake zargi da hannu a kisan gillar da aka aikata a ranar 1...
18/01/2026

Runner ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta sanar da k**a mutane uku da ake zargi da hannu a kisan gillar da aka aikata a ranar 17 ga Janairu, 2026, a unguwa Dorayi Chiranchi, sak**akon umarnin da Inspector-General Kayode Adeolu Egbetokun ya bayar.

A cewar rundunar, Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya jagoranci wani rukuni na musamman da ya gudanar da samame daga karfe 10 na dare zuwa 4 na asuba, inda aka k**a Umar Auwalu (23), Isyaku Yakubu (40) da Yakubu Abdulaziz (21).

Rundunar ta bayyana cewa Umar Auwalu, wanda ake zargi shi ne shugaban ƙungiyar, kuma ɗan’uwan wadda aka kashe, ya amince da aikata kisan. Haka kuma, ya amince da aikata wasu laifukan tashin hankali a baya, ciki har da kisan mutane biyu a Tudun Yola.

An ce shaidun da aka samu a wajen sun haɗa da tufafin da jini ya jika, wayoyin salula na wadda aka kashe, da mak**ai daban-daban. Rundunar ‘yan sanda ta gode wa al’umma kan bayar da haɗin kai, tare da jaddada cewa bincike na ci gaba.

National president Arewa Youths for good governance (AYYAG).Ryt, Hon. Shamsu Yarima Dokaji.    Comrd Yohanna Christopher...
18/01/2026

National president Arewa Youths for good governance (AYYAG).Ryt, Hon. Shamsu Yarima Dokaji.




Comrd Yohanna Christopher
BBC Hausa
Tvcnewsng
Hon Shamsu Yarima Dokaji
TNU Hausa
Molta Samuel
Rt. Hon. Yakubu Dogara
Gombawa
AREWA Youth for Good Governance
Federal Ministry of Information and National Orientation, Nigeria
Daily Nigerian Hausa
Sheriff Almuhajir
Cmrd Nasiru Tanko

OFFICIAL ANNOUNCEMENTIt is with great joy and pride that we officially announce the appointment of a dedicated and vibra...
10/01/2026

OFFICIAL ANNOUNCEMENT
It is with great joy and pride that we officially announce the appointment of a dedicated and vibrant youth advocate: Cmrd Alhassan Magaji
As National Youth Leader – Arewa Youths for Good Governance (AYAGG)
From Katsina State.
This appointment is a reflection of his unwavering commitment to youth development, grassroots advocacy, and good governance.

Congratulations to Cmrd Alhassan Magaji on your appointment as the National Youth Leader of AYAGG. Your leadership, strength, and community passion are truly valued, and we are confident that you will be a strong voice for the youth across the Arewa region and Nigeria at large.

Let’s all rally behind him in unity and purpose as we build a stronger and more impactful youth movement.



Yohanna Christopher
Shamsu Yarima Dokaji
Tvcnewsng
BBC Hausa
Hon Shamsu Yarima Dokaji
Molta Samuel
AREWA Youth for Good Governance
Rt. Hon. Yakubu Dogara
Gombawa
TNU Hausa
Daily Nigerian Hausa
Federal Ministry of Information and National Orientation, Nigeria

Address

Northern
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA Youth for Good Governance posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share