06/06/2025
May Allah accept our sacrifices, acts of worship, and prayers. May He forgive our sins and fill our hearts with peace, piety, and gratitude. May Allah unite us in goodness and bless us with many more Eids to come. May He continue to increase His blessings upon us.
••
Ina roƙon Allah Ya karɓa mana layyanmu, Ibadunmu, da Addu'o'inmu. Ya gafarta mana zunubanmu, Ya kuma cika zuƙatanmu da aminci, taqwa, da godiya. Allah Ya hadamu a ladan ayyukan alkairi da muka gabatar, Ya nuna mana na baɗi. Allah Ya kara mana albarka.
TaqabbaLallahu Minna Wa Minkum. Eid Al-Adha Mubarak to all!