21/02/2025
Kashi na 2
Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa'iƙamatis-Sunnah Gombe Local Government Gombe State .
Founded by Ash-Sheikh Ismaila Idris bin Zakariyya National Headquarters Jos Nigeria.
***********************************************
Tura Malamai da Alarammomi masu Tafsirin Al-Qur'ani mai girma na Watan Ramadana na bana 1446AH/2025M
Ƙarƙashin Shugaban Majlisar Malamai na Gombe Local government Ash-Sheikh Dauda Abubakar
Ga Sunayen Maluman Kamar Haka:
ƁANGAREN TAFSIRIN MATA NA BANA 1446H/2025M
*********************
1) Ustaz Musa Abdullahi Doctor da Hafiz Ahmad Yahaya, Malja'un Sabon fegin Malam Inna.
2) Ustaz Musa Bello Yunus da Hafiz Umar Nuhu Lule, Malam Inna Masjidu Darud Tauhid.
03) Malam Ahmad Muhammad Mai Kifi da Hafiz Nuruddin Kawu Malala, Tukulma Beto, Masallacin Juma'ah na 16.
04) Ustaz Muhammad Ɗan Azumi Isah da Hafiz Dauda Ibrahim, Gidan Margayi Sheakh Mika'ilu Muhammad .
05) Malam Auwal Aminu da Hafiz Habibu Muhammad, Malja'un Anguwa Uku.
06) Malam Umar Ibrahim Jabir da Hafiz Isah Muhammad Haruna, Jibwis Arawa (A).
07) Malam Hamza Dauda Abubakar da Hafiz Hamza sani, Malja'un Ajiya.
08.) Ustaz Khamis Ya`u da Hafiz Umar Adamu Salihu, Unguwa Uku Tasha Ta Biyu
09) Malam Shu'aibu Alhassan da Hafiz Haruna Usman Sarki, Herwagana gidan Marigayi Alh. Ahmad Siddan.
10) Malam Haruna Bilyaminu da Hafiz Muhammad Aminu Abubakar , Malja`un Dawaki S/Fawa
11) Malam Hudu Abdul'Aziz da Hafiz Muhammad Aminu Ayuba, Jibwis Herwagana.
12) Malam Abdul'Aziz Isah Waziri da Hafiz Nasiru Sulaiman ,Herwagana Gidan Marigayi Alh Usman Kafinta.
13) Malam Yahaya Ibrahim da Hafiz Aliyu Hamza, Malja'un Yalanguruza.
14) Ustaz Nuruddin Jibrin da Hafiz Nasa'i Hassan Muhammad , Malam Inna, Markazu Abu-Abdukarim Litta'alim. .
15) Malam Giɗaɗo Muhammad Tukur da Hafiz Hamza Musa Jiji, Malja'un Nasarawo
16) Malam Muhammad Bin Usman da Hafiz Inuwa Hassan Kagarawal, Kagarawal gidan shugaban Malamai Kagarawal.
17) Ustaz Muhammad Usman Sisi Bako da Hafiz Ahmad Muhammad Sa'ad, Malja`un Jauro Abare
18) Malam Muhammad Auwal Muhammad (Mai Littafi) da Hafiz Aliyu Umar, Malam Inna Masallaci na 01.
19) Malam Bello Adamu Kuna da Hafiz Muhammad Sani Ɗahiru, Malam Inna Masallaci na 04.
20) Malam Musa Muhammad Kwairanga da Hafiz Abdussalam Adamu Umar Audit, Gidan Marigayi Mal. Haruna Jauro Zangala (Arawa A).
21) Malalm Imrana Abdullahi da Hafiz Abu Sham`un Muhammad , Malja'un Arawa (B) 'Yan Kifi.
22) Malam Adamu Umar (Audit) da Hafiz Umar Abubakar Dokari, Malja'un T/Wada Bubayero.
23) Malam Bello Gidado da Hafiz Khamis Sani, Malja'un T/Wada Gabas.
24) Ustaz Adamu Salihu da Hafiz Hafiz Rufa`i Muktar , Malja`un T/Wada Yamma.
25) Malam Yahaya Ibrahim da Hafiz Abdurrahman Dauda, Nasarawo Hayin Dogo.
26) Malam Muhammad Auwal Mai Anguwa da Hafiz Yusha'u Abdulƙadir, London Mai-Ɗorawa Gidan Shugaban Malamai.
27) Malam Adamu Musa Dokari da Hafiz Kabiru Muhammad Abubakar , Unguwa Uku tasha ta Uku.
28) Malam Muhammad Muhammad Aji da Hafiz Ibrahim Ahmad Muhammad, Jauro Abare Koran Zaki.
29) Malam Idris Sabo da Hafiz Muhammad Sulaiman, Kagarawal Gidan Alh. Yakubu Kurɓa.
30) Malam Auwal Adamu Aliyu da Hafiz Ahmad Yahaya, Malam Inna Runde.
31) Malam Ahmad Ibrahim da Hafiz Ukasha Maigari Halilu Herwagana Masallacin Marigayi Alh. Abbayo
32) Malam Muhammad Abubakar Doctor da Hafiz Zakariyya Yakubu , Arawa B. Masallacin Alh. Abdurrahman Shafa.
33)Malam Sale Haruna da Hafiz Inuwa Hassan, Kagarawal Masallacin Jumma`a na 15
34)Malam Salisu Mani - Mani da Hafiz Isah Muhammad Inuwa, Hasanul Basari Kagarawal
✍J.I.B.W.I.S Gombe Local government internet media committee