A.V.M SHEHU ADAMU FURA

A.V.M SHEHU ADAMU FURA Wannan fejin munbudeshi ne domin tallata dan takarammu wato Air Vice Marshall Shehu Adamu Fura Rtd. Nagode

Wanda ahalin yanzu yake neman takaran kujeran Gwamnan jihar Gombe dafatan zaku bamu goyobaya.

12/08/2022

Assalamu Alaikum warahmatullahi wabarkatuhu
May Allah heal whatever is hurting us, forgive and accept all our prayers, bless and protect us and our families, give us the strength to go through whatever hardships we may be going through, and grant us and our families Aljannatul firdaus. Jummat Mubarakum to you all

Munayiwa daukacin Al'umma maza da mata murnan yin hidimar qaramar Sallah lfy dafatan Ubangiji Allah yakarba mana aiyukam...
03/05/2022

Munayiwa daukacin Al'umma maza da mata murnan yin hidimar qaramar Sallah lfy dafatan Ubangiji Allah yakarba mana aiyukammu baki daya yamai maita mana

Kamar yadda muka fada abaya A.V.M Shehu Adamu Fura Rtd. Shine amsar kuma fatan mutanen jihar Gombe a 2023 In Shah Allahu...
05/03/2022

Kamar yadda muka fada abaya A.V.M Shehu Adamu Fura Rtd. Shine amsar kuma fatan mutanen jihar Gombe a 2023 In Shah Allahu domin canja canji da canjin A.V.M

Gombe ahalin yanzu tana buqatar mutumin da idonsa abude suke yana kallo ta kowane ɓangare ta yadda za'a samu dedeton al'amura

Gombe muna buqatar mutumin da zai'iya kawo mana hanyar cigaba badan buqatar kansa da kansa ba

Gombe bama buqatar mutumin da zaiyi kane kane tako ina shi kadai yake ci yahana wasu dan karsu amfani suma bare su amfanar da wani

Gombe muna buqatar mutumin da wayewarsa takai intiha ta yadda zai'iya kawo hanyoyin cigaba a zahiri ba wai abaki ba

05/03/2022

Address

PANTAMI PLATEAU JUNCTION
Gombe
760001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.V.M SHEHU ADAMU FURA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to A.V.M SHEHU ADAMU FURA:

Share