Mama Shatu Media Reporters

Mama Shatu Media Reporters Official Spokesperson to the Coordinator, Renewed Hope Initiative – Gombe State Rt. Hon. (Dr.) Aishatu Jibrin Dukku (Gimbiyar Dukku).

COMRD.BALA MUHAMMAD ADAMU YAYI WALIMAR GODIYA GA ALLAH BISA AIKIN DA HON.DR AISHATU JIBRIL DUKKU TA SAMA MASAAn Gudanar ...
01/06/2026

COMRD.BALA MUHAMMAD ADAMU YAYI WALIMAR GODIYA GA ALLAH BISA AIKIN DA HON.DR AISHATU JIBRIL DUKKU TA SAMA MASA

An Gudanar Da Walimar Godiya Ga Allah Bisa Aikin Da Hon.(Dr) Aishatu Jibril Dukku (Gimbiyar Dukku) Former Minister of The Federal Republic, Two Terms Member Of The National Assembly and Ambassador Renewed Hope Initiative Gombe State Ta Samawa Daya Daga Cikin Yaranta Kuma Member A Media Team Dinta Comrd.Bala Muhammad Adamu.

Hon.Aishatu Dukku Ta Samawa Matashin Aikine A National Blood Service Agency Bisa Chanchanta.

Walimar Wanda Aka Gudanar A Cikin Garin Dukku Ta Hada Al-ummah Sosai Da S**a Shafi Yan Uwa, Abokan Arziki Da Tarin Yan Media Da Dama.

Daga Karshe Anyi Addu'oin Allah Ya Sanya Alheri Da Albarka Cikin Wannan Aikin, Sannan Anyiwa Ita Hon.Aishatu Jibril Dukku Addu'a Allah Ya Saka Mata Da Mafificin Alheri Ya Kara Mata Daukaka,Lafiya Da Rufin Asiri Duniya Da Lahira.

KABIRU ABIDOKA HASHIDU
(Dan Lawan Hashidu)

𝗔𝗕𝗨𝗝𝗔 𝗔𝗖𝗖π—₯π—˜π——π—œπ—§π—”π—§π—œπ—’π—‘ 𝗙𝗒π—₯ 𝗔𝗣𝗖 𝗣π—₯π—˜π—¦π—œπ——π—˜π—‘π—§π—œπ—”π—Ÿ 𝗣π—₯π—œπ— π—”π—₯π—œπ—˜π—¦ π—˜π—Ÿπ—˜π—–π—§π—œπ—’π—‘ π—–π—’π—”π—Ÿπ—œπ—§π—œπ—’π—‘ Hon. (Dr.) Aishatu Jibril Dukku (Gimbiyar Dukku), ...
24/05/2026

𝗔𝗕𝗨𝗝𝗔 𝗔𝗖𝗖π—₯π—˜π——π—œπ—§π—”π—§π—œπ—’π—‘ 𝗙𝗒π—₯ 𝗔𝗣𝗖 𝗣π—₯π—˜π—¦π—œπ——π—˜π—‘π—§π—œπ—”π—Ÿ 𝗣π—₯π—œπ— π—”π—₯π—œπ—˜π—¦ π—˜π—Ÿπ—˜π—–π—§π—œπ—’π—‘ π—–π—’π—”π—Ÿπ—œπ—§π—œπ—’π—‘

Hon. (Dr.) Aishatu Jibril Dukku (Gimbiyar Dukku), former Minister of the Federal Republic of Nigeria and Coordinator of the Renewed Hope Initiative, Gombe State, attended the Abuja accreditation for the APC Presidential Primaries Election Coalition.

Hon Adamu Usman Janhausa

23rd May,2026GOMBE TO ABUJAHon.(Dr) Aishatu Jibril Dukku (Gimbiyar Dukku) Former Minister of the Federal Republic, Two T...
23/05/2026

23rd May,2026

GOMBE TO ABUJA

Hon.(Dr) Aishatu Jibril Dukku (Gimbiyar Dukku) Former Minister of the Federal Republic, Two Terms Member Of The National Assembly and Ambassador Renewed Hope Initiative Gombe State Ta Koma Birnan Tarayya Abuja Bayan Kammala Aiki Na Musamman Data Gabatar Anan Gombe

KABIRU ABIDOKA HASHIDU
(Dan Lawan Hashidu)

20th May, 2026Hon.(Dr) Aishatu Jibril Dukku Ta Jagoranci Zabukan Fidda Gwani Na Kujerun Majalisan Jiha A Mazabun Dukku N...
20/05/2026

20th May, 2026

Hon.(Dr) Aishatu Jibril Dukku Ta Jagoranci Zabukan Fidda Gwani Na Kujerun Majalisan Jiha A Mazabun Dukku North Da Dukku South Constituencies

Hon.Saidu Haruna Shine Ya Lashe Zaben Mazabar Dukku South Constituency Da Kuri'u Masu Yawa

Inda Zaben Dukku North Constituency Kuma Hon.Umar Manu Malala Ya Lashe Zaben Da Kuri'u Masu Yawa

Zaben Ya Gudana Cikin Amince Tare Dasa Idanun Jami'an Tsaro, Hukumar Zabe Ta Kasa INEC Da Kuma Wakilcin Jam'iyar APC A Matakai Daban-Daban

KABIRU ABIDOKA HASHIDU
(Dan Lawan Hashidu)

APC Gombe North Senatorial Primaries Result SubmissionHon. (Dr.) Aishatu Jibril Dukku (Gimbiyar Dukku) Ambassador of the...
18/05/2026

APC Gombe North Senatorial Primaries Result Submission

Hon. (Dr.) Aishatu Jibril Dukku (Gimbiyar Dukku) Ambassador of the Renewed Hope Initiative Gombe State led the delegation from Dukku Local Government Area to present the APC Senatorial Primaries results.

During the collation, Alhaji Bello Bayu formally submitted the Dukku LGA results.

May Allah bless our efforts, strengthen the APC, and guide Gombe State and Nigeria as a whole.

πŸ“° Report by: Adamu Usman Janhausa
Media Office, Renewed Hope Initiative Gombe State

16th May, 2026LABARU CIKIN HOTUNA LOKACIN TATTARA SAKAMAKON ZABEN FIDDA GWANI NA APC A KUJERAR DUKKU/NAFADA FEDERAL CONS...
16/05/2026

16th May, 2026

LABARU CIKIN HOTUNA LOKACIN TATTARA SAKAMAKON ZABEN FIDDA GWANI NA APC A KUJERAR DUKKU/NAFADA FEDERAL CONSTITUENCY

HON.(DR) AISHATU JIBRIL DUKKU (Gimbiyar Dukku) Former Minister of Education Federal Republic of Nigeria, Two Terms Member Of The National Assembly and Co'odinator Renewed Hope Initiative For President Bola Ahmad Tinubu Itace Wanda Ta Jagorancin Wannan Zaben Tare Dasa Idon Hukumar Zabe Ta Kasa INEC, Jami'an Tsaro Da Kuma Jam'iya Ako Wane Matakin

Zaben Wanda Jamilu Ahmad Shabewa Ya Samu Nasara Da Kuri'u Da Dama

KABIRU ABIDOKA HASHIDU
(Dan Lawan Hashidu)

DA DUMI-DUMI: Rt. Hon. (Dr). Aishatu Jibrin Dukku (Gimbiyar Dukku), wacce ita ce mai kula da shirin Renewed Hope Initiat...
16/05/2026

DA DUMI-DUMI:
Rt. Hon. (Dr). Aishatu Jibrin Dukku (Gimbiyar Dukku), wacce ita ce mai kula da shirin Renewed Hope Initiative a Jihar Gombe, ta halarci garin Dukku domin jagorantar gudanar da zaben fidda gwani na jam’iyyar APC, a matsayinta na shugabar kwamitin zaben da jam’iyya ta nada.

Sabuwar Fata ga Najeriya πŸ‡³πŸ‡¬  Shugaban Ζ™asa Bola Ahmed Tinubu ya kuduri aniyar sauya Najeriya ta hanyar haΙ—in kai, ci gab...
14/05/2026

Sabuwar Fata ga Najeriya πŸ‡³πŸ‡¬

Shugaban Ζ™asa Bola Ahmed Tinubu ya kuduri aniyar sauya Najeriya ta hanyar haΙ—in kai, ci gaba, da wadata. Shirin Renewed Hope ya fi mayar da hankali kan:

βœ… Ci gaban tattalin arziki – Ζ™irΖ™irar ayyukan yi, Ζ™arfafa noma da kasuwanci.
βœ… Tsaro da zaman lafiya – Ζ™arfafa sojoji da β€˜yan sanda don tabbatar da tsaro.
βœ… Ilimi da fasaha – gyara makarantu da ba matasa damar koyon sana’o’i na zamani.
βœ… Ababen more rayuwa – gina tituna, layin dogo, da wutar lantarki.
βœ… Kiwon lafiya – inganta asibitoci da samar da magani mai sauΖ™in samu.
βœ… Mulki mai gaskiya – yaki da cin hanci da tabbatar da gaskiya da adalci.

Taken shirin:
β€œSabon hangen nesa. HaΙ—in kai mafi Ζ™arfi. Makoma mai Ι—orewa.”

Tare da haΙ—in kanmu, za mu gina Najeriya mai tsaro, mai ci gaba, kuma mai haΙ—a kowa.

Report by Media Office of Coordinator Renew Hope Initiative Gombe.

SABON LABARI MAI DADINJI  GA AREWA MASO GABAS! Shugaban Ζ™asa Bola Ahmed Tinubu ya amince da N1.25 tiriliyan don gina tit...
11/05/2026

SABON LABARI MAI DADINJI GA AREWA MASO GABAS!

Shugaban Ζ™asa Bola Ahmed Tinubu ya amince da N1.25 tiriliyan don gina titin Yobe–Gombe a cikin Northeast Presidential Dualization Project. Wannan titin mai nisan km 125 zai zama titin zamani mai layi biyu, domin sauΖ™aΖ™e zirga-zirga, rage haΙ—ari, da Ζ™arfafa tattalin arziki.

Abubuwan da aikin zai kawo:

- SauΖ™aΖ™e jigilar kaya da mutane
- Rage lokaci da haΙ—arin tafiya
- ƘirΖ™irar dubban ayyukan yi ga matasa
- BuΙ—e sabbin damar kasuwanci da zuba jari
- HaΙ—a al’ummomi da jihohi don Ζ™arfafa haΙ—in kai

Wannan mataki yana nuna Ζ™udurin gwamnati wajen haΙ“aka ababen more rayuwa da inganta rayuwar β€˜yan Ζ™asa, musamman a yankunan da s**a daΙ—e suna buΖ™atar kulawa.

Report by: Adamu Usman Janhausa
Media Office, Renewed Hope Initiative Gombe State

OFFICE OF THE RENEWED HOPE AMBASSADORGOMBE STATEHon.(Dr) Aishatu Jibril Dukku (Gimbiyar Dukku) Former Minister of Educat...
10/05/2026

OFFICE OF THE RENEWED HOPE AMBASSADOR
GOMBE STATE

Hon.(Dr) Aishatu Jibril Dukku (Gimbiyar Dukku) Former Minister of Education, Two Terms Member Of The National Assembly and Ambassador Renewed Hope Initiative For President Bola Ahmad Tinubu Together With Some Of The Local Government Co'odinators

KABIRU ABIDOKA HASHIDU
(Dan Lawan Hashidu)
Media Office Of The Renewed Hope Ambassador
Gombe State

Address

Gombe

Telephone

+2348032587848

Website

https://chat.whatsapp.com/LMikBgIFSAdJ4sv27oOXOx?mode=hqrt3

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mama Shatu Media Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Mama Shatu Media Reporters:

Share