23/09/2022
SAMA DA MUTUM 4000 SUN FITA A APC SUN KOMA PDP A JIHAR OGUN
(za'ayi Atiku/Okowa 2023)
Dan Takarar Gwamna na Jamiyyar PDP na Jihar Ogun Hon. Lado Adebutu, ya karb'i zunzurutun Matasa da s**a sauya sheka daga Jamiyya Mai Mulki ta APC zuwa ta Adawa ta PDP. Babu shakka Atiku Zaiyi Nasara PDP zatayi nasara.
Fully and Truly atikulated Nationwide no one does it better than atikulated Nationwide gombe state chapter.