16/07/2025
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya bayyana cewa ya ɗauki matakin ne saboda yadda jam'iyyar "ta kauce wa alƙibla, lamarin da ya ci karo da manufofinsa."
Karin bayani - https://www.bbc.com/hausa/articles/cg5z315z8gyo