Garko Youth PDP Vanguard

Garko Youth PDP Vanguard Garko Youth PDP Vanguard

ALHAJI TUKUR LUMBI yafice daga Jamiiyar PDP
25/03/2026

ALHAJI TUKUR LUMBI yafice daga Jamiiyar PDP

06/12/2025

1. Niger
Contributed: N6.22bn
Received: N8.34bn (134.08%)

2. Nasarawa
Contributed: N3.82bn
Received: N6.51bn (170.42%)

3. Plateau
Contributed: N3.47bn
Received: N7.42bn (213.83%)

4. Kogi
Contributed: N3.33bn
Received: N7.47bn (224.32%)

5. Kwara
Contributed: N2.96bn
Received: N6.77bn (228.72%)

6. Benue
Contributed: N709.14m
Received: N7.81bn (1,101.33%)

DA DUMI-DUMI: Fiye da Mutum 1,500 daga jam’iyyar APC sun koma PDP a Jihar Bauchi.Siyasar Jihar Bauchi ta sake ɗaukar sab...
06/12/2025

DA DUMI-DUMI: Fiye da Mutum 1,500 daga jam’iyyar APC sun koma PDP a Jihar Bauchi.

Siyasar Jihar Bauchi ta sake ɗaukar sabon salo, Yayin da aka shirya babban taron maraba domin karɓar masu sauya sheƙa fiye da 1,500 daga jam’iyyar APC zuwa babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Ƙaramar Hukumar Dass dake jihar Bauchi.

An cire Jihar Gombe daga rabon manyan mukaman PDP na Arewa maso Gabas, duk da gudunmawar da ta bayar ga jam’iyya,an turo...
29/10/2025

An cire Jihar Gombe daga rabon manyan mukaman PDP na Arewa maso Gabas, duk da gudunmawar da ta bayar ga jam’iyya,an turo mukamai ga Northeast kamar:-

1. Mataimakin Shugaban Jam’iyya na Ƙasa (National Vice Chairman)

2. Ma’ajin Ƙasa (National Treasurer)

3. Mataimakiyar Shugabar Matan Ƙasa (Deputy National Women Leader)

4. Mataimakiyar Sakatariyar Kuɗi ta Ƙasa (Deputy National Financial Secretary)

Amma ba'a baiwa Jihar Gombe ko daya ba .
✍AHMAD ABDULLAHI DEPUTY

DA SANTAN DA REPS DINDUKANSU MUNGAJI DASUchanji muke buqata
29/10/2025

DA SANTAN
DA REPS DIN

DUKANSU MUNGAJI DASU

chanji muke buqata

Dawisu Sarkin Ado LAMIDON GONAHRH,ALH Umar Abdulkadir Abdulsalam MNINMuna taya mai martaba sarkin Gona,Murnar cikar shek...
19/10/2025

Dawisu Sarkin Ado LAMIDON GONA
HRH,ALH Umar Abdulkadir Abdulsalam MNIN

Muna taya mai martaba sarkin Gona,
Murnar cikar shekara 6 amatsayin sarki wanda tayi daidai da 18/10/2025, muna yiwa Mai martaba fatan alkairi Allah ubangiji yakaramasa nasarori kuma Yakara masa lafiya dashi da dukkan iyalansa da dukkan wani masoyin sa,
Me martaba baya bu'katar dogon Bayani, yanda kakeshiga cikin lamuran talakawanka Allah ubangiji yakara shiga cikin dukkan lamuranka Amin.

The wait is over! 🎉 Gona Facebook Connect is here! 🚀 Registration is now officially open! 📝 Don't miss out on this histo...
19/09/2025

The wait is over! 🎉 Gona Facebook Connect is here! 🚀
Registration is now officially open! 📝
Don't miss out on this historic event, register now

TA'AZIYYAH😪    TA'AZIYYAH😪     GONA PDP MEDIA TEAM,A yammacin  yaune Ladadi 24 aug-2025 GONA PDP SOCIAL MEDIA ta kai gai...
24/08/2025

TA'AZIYYAH😪 TA'AZIYYAH😪 GONA PDP MEDIA TEAM,

A yammacin yaune Ladadi 24 aug-2025 GONA PDP SOCIAL MEDIA ta kai gaisuwan ta'aziyya ga mai girma former lamdo Gona(HRH Alh, Muhammad Abdulkhadir Abdulsalam, a bisa rasuwar uwargidan shi.(Hajiya Aunty Hussaina😪).

GONA PDP MEDIA TEAM Ta samu gabatar da ta'aziyyan a karkashin Jagorancin Abubakar Dan haruna kalshingi Inda yasamu rakiyar Tsohon shugaban Team din Mal.Aliyu governor tare da Organising sec. Mal. Aliyu flavou da kuma sauran members ƴan tawagar,

GONA PDP MEDIA TEAM sun bayyana rasuwar Marigayiya a matsayin babban rashi agare mu, sunyi Addu'a Allah ya jikanta da rahama, Allah yasa aljannace makoma agare ta, tare da sauran musulmi baki daya.

QUNGIYAR GONA PDP SOCIAL MEDIA TA ZIYARCI SHUWAGABANNIN JAM'IYYAR PDP A jiya Asabar ne kungiyar GONA PDP SOCIAL MEDIA ta...
09/06/2025

QUNGIYAR GONA PDP SOCIAL MEDIA TA ZIYARCI SHUWAGABANNIN JAM'IYYAR PDP

A jiya Asabar ne kungiyar GONA PDP SOCIAL MEDIA ta ziyarci wasu daga cikin shuwagabannin jam'iyar PDP domin gabatar da gaisuwan babbar sallah (EID ADHA)

wadda cikin ikon Allah kungiyar ta samu zarafin ziyartan kadan daga ciki wadda s**a hada da:

1. Shugaban jam'iyar PDP na karamar hukumar Akko Hon. Baba S Fulani

2. Ma'ajin jam'iyyar PDP na Kasa Hon. Ahmad Yayari

3. Hon. Umaru Barambu

4. Alh. Tukur Lumbi

5. Alh. Maigari Marafa

6. Hon. Umar A Adamu Kalajanga

7. Hon. Umar Bayero short boy

8. Alh. Ibrahim Audu Walin Kolmani

9. Alh. Yahaya Abubakar Marafa state deputy treasurer

An shirya wannan ziyaran ne domin gabatar da gaishe-gaishen babbar sallah

09/06/2025

QUNGIYAR GONA PDP SOCIAL MEDIA TA ZIYARCI SHUWAGABANNIN JAM'IYYAR PDP

A jiya Asabar ne kungiyar GONA PDP SOCIAL MEDIA ta ziyarci wasu daga cikin shuwagabannin jam'iyar PDP domin gabatar da gaisuwan babbar sallah (EID ADHA)

wadda cikin ikon Allah kungiyar ta samu zarafin ziyartan kadan daga ciki wadda s**a hada da:

1. Shugaban jam'iyar PDP na karamar hukumar Akko Hon. Baba S Fulani

2. Ma'ajin jam'iyyar PDP na Kasa Hon. Ahmad Yayari

3. Hon. Umaru Barambu

4. Alh. Tukur Lumbi

5. Alh. Maigari Marafa

6. Hon. Umar A Adamu Kalajanga

7. Hon. Umar Bayero short boy

8. Alh. Ibrahim Audu Walin Kolmani

9. Alh. Yahaya Abubakar Marafa state deputy treasurer

An shirya wannan ziyaran ne domin gabatar da gaishe-gaishen babbar sallah

Address

Gona 18km To Gombe Yola Road
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Garko Youth PDP Vanguard posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Garko Youth PDP Vanguard:

Share