Yobe State Hisbah Commission Zone C

Yobe State Hisbah Commission Zone C Umarni da Abin Kwarai da hani game da Munana gami da sasanci Tsakanin Al'umma

08/05/2026

KHUDBAR JUMMA'A TARE DA MALAM HAMMAD SHEIKH MUHAMMAD JINJIRI GASHU'A (COMMANDER BADE HISBAH COMMISSION)

INNAA LILLAAHI WA INNAA ILAIHI RAAJI'UUN Cikin yarda da sallamawa Ƙaddara nake sanar da Rasuwar Babanmu Alhaji Ali Mai Y...
07/05/2026

INNAA LILLAAHI WA INNAA ILAIHI RAAJI'UUN

Cikin yarda da sallamawa Ƙaddara nake sanar da Rasuwar Babanmu Alhaji Ali Mai Yadi Nguru

Za'a gudanar da Jana'iza a Safiyar Jama'a 08/05/2026 a Ƙofar Gidansa dake filin Bal, Bulabulin, Nguru da misalin ƙarfe goma na safe (10:00am)

Allah ya jiƙansa da Rahama ya sanya Aljanna makoma gare shi ya kyautata namu zuwan

*CIGIYYA!  CIGIYYA!!  CIGIYYA!!!*Muna mika cigiyyar wanan yarinya Mai suna FATIMA ISAH SANI wace ta fita jiya da safe zu...
07/05/2026

*CIGIYYA! CIGIYYA!! CIGIYYA!!!*

Muna mika cigiyyar wanan yarinya Mai suna FATIMA ISAH SANI wace ta fita jiya da safe zuwa makaranta kuma har yanzu babu labarin ta an kuma bincika bata ma je makarantar ba.

Fatima tafita da uniform na makaranta ajikin ta na UMAR SULEIMAN U.B.E GASHU'A. Tana kuma Aji Jss1. anguwar su kuma Saleh wazo

Ga duk wanda ya ganta ko yaji labarin ta sai ya kira wannan Number 08101261496

ALLAH UBANGIJIN YA BAYYANA TA CIKIN AMINCI AMEEN

A Taimaka muna wajan yada wannan cigiyyar

Update akan:NEMAN TAIMAKON GININ MASALLACIN HAMMADAWA Assalamu Alaikum wa RahmatuLLAH wa BarakaatuHU AlhamduliLLAHAH: Mu...
06/05/2026

Update akan:
NEMAN TAIMAKON GININ MASALLACIN HAMMADAWA

Assalamu Alaikum wa RahmatuLLAH wa BarakaatuHU
AlhamduliLLAHAH:

Muna roƙon Allah ya biyawa kowa buƙatunsa na Alheri ya yayewa kowa damuwarsa ya sanya Aljanna makoma ga magabatanmu da mu baki ɗaya

Wata Baiwar Allah ta Turo:
Naira Dubu Ɗaya ( # 1,000)

Yanzu ana da:
Naira Dubu Chasa'in da Ɗaya da Naira Ɗari Ɗaya ( # 91,100)

Allah ya ƙara bada ikon Taimakawa kuma yasa a ɗauka da hannun dama ranar tsayuwa a gabanSA

Dan neman ƙarin bayani sai a tuntuɓi:

1. 08065418430 Hammad Muh'd Jinjiri
2. 07031026952 Mallam Usman Salisu
3. 0706 566 7817 Mallam Salisu Baba Adamu

Wanda zai tura taimakon Kuɗi zai iy turawa ta:
Account Number: 0237754618
Bank: Union Bank
Account Name: Muhammad Jinjiri.

Update akan:NEMAN TAIMAKON GININ MASALLACIN HAMMADAWA Assalamu Alaikum wa RahmatuLLAH wa BarakaatuHU AlhamduliLLAHAH: Mu...
05/05/2026

Update akan:
NEMAN TAIMAKON GININ MASALLACIN HAMMADAWA

Assalamu Alaikum wa RahmatuLLAH wa BarakaatuHU
AlhamduliLLAHAH:

Muna roƙon Allah ya biyawa kowa buƙatunsa na Alheri ya yayewa kowa damuwarsa ya sanya Aljanna makoma ga magabatanmu da mu baki ɗaya

Wani Bawan Allah ya Turo:
Naira Dubu Hamsin ( # 50,000)

Yanzu ana da:
Naira Dubu Chasa'in da Naira Ɗari Ɗaya ( # 90,100)

Allah ya ƙara bada ikon Taimakawa kuma yasa a ɗauka da hannun dama ranar tsayuwa a gabanSA

Dan neman ƙarin bayani sai a tuntuɓi:

1. 08065418430 Hammad Muh'd Jinjiri
2. 07031026952 Mallam Usman Salisu
3. 0706 566 7817 Mallam Salisu Baba Adamu

Wanda zai tura taimakon Kuɗi zai iy turawa ta:
Account Number: 0237754618
Bank: Union Bank
Account Name: Muhammad Jinjiri.

Update akan:NEMAN TAIMAKON GININ MASALLACIN HAMMADAWA Assalamu Alaikum wa RahmatuLLAH wa BarakaatuHU AlhamduliLLAHAH: Mu...
04/05/2026

Update akan:
NEMAN TAIMAKON GININ MASALLACIN HAMMADAWA

Assalamu Alaikum wa RahmatuLLAH wa BarakaatuHU
AlhamduliLLAHAH:

Muna roƙon Allah ya biyawa kowa buƙatunsa na Alheri ya yayewa kowa damuwarsa ya sanya Aljanna makoma ga magabatanmu da mu baki ɗaya

Wani Bawan Allah ya Turo:
Naira Dubu Huɗu ( # 4,000)

Yanzu ana da:
Naira Dubu Arba'in da Naira Ɗari Ɗaya ( # 40,100)

Naira Dubu Goma ( # 10,000)

Yanzu ana da:
Naira Dubu Talatin da Shida da Naira Ɗari Ɗaya ( # 36,100)

Allah ya ƙara bada ikon Taimakawa kuma yasa a ɗauka da hannun dama ranar tsayuwa a gabanSA

Dan neman ƙarin bayani sai a tuntuɓi:

1. 08065418430 Hammad Muh'd Jinjiri
2. 07031026952 Mallam Usman Salisu
3. 0706 566 7817 Mallam Salisu Baba Adamu

Wanda zai tura taimakon Kuɗi zai iy turawa ta:
Account Number: 0237754618
Bank: Union Bank
Account Name: Muhammad Jinjiri.

Update akan:NEMAN TAIMAKON GININ MASALLACIN HAMMADAWA Assalamu Alaikum wa RahmatuLLAH wa BarakaatuHU AlhamduliLLAHAH: Mu...
02/05/2026

Update akan:
NEMAN TAIMAKON GININ MASALLACIN HAMMADAWA

Assalamu Alaikum wa RahmatuLLAH wa BarakaatuHU
AlhamduliLLAHAH:

Muna roƙon Allah ya biyawa kowa buƙatunsa na Alheri ya yayewa kowa damuwarsa ya sanya Aljanna makoma ga magabatanmu da mu baki ɗaya

Wani Bawan Allah ya Turo:
Naira Dubu Goma ( # 10,000)

Yanzu ana da:
Naira Dubu Ashirin da Shida da Naira Ɗari Ɗaya ( # 26,100)

Allah ya ƙara bada ikon Taimakawa kuma yasa a ɗauka da hannun dama ranar tsayuwa a gabanSA

Dan neman ƙarin bayani sai a tuntuɓi:

1. 08065418430 Hammad Muh'd Jinjiri
2. 07031026952 Mallam Usman Salisu
3. 0706 566 7817 Mallam Salisu Baba Adamu

Wanda zai tura taimakon Kuɗi zai iy turawa ta:
Account Number: 0237754618
Bank: Union Bank
Account Name: Muhammad Jinjiri.

Update akan:NEMAN TAIMAKON GININ MASALLACIN HAMMADAWA Assalamu Alaikum wa RahmatuLLAH wa BarakaatuHU AlhamduliLLAHAH: Mu...
02/05/2026

Update akan:
NEMAN TAIMAKON GININ MASALLACIN HAMMADAWA

Assalamu Alaikum wa RahmatuLLAH wa BarakaatuHU
AlhamduliLLAHAH:

Muna roƙon Allah ya biyawa kowa buƙatunsa na Alheri ya yayewa kowa damuwarsa ya sanya Aljanna makoma ga magabatanmu da mu baki ɗaya

Wani Bawan Allah ya Turo:
Naira Ɗari Biyar ( # 500)

Yanzu ana da:
Naira Dubu Goma Sha Shida da Naira Ɗari Ɗaya ( # 16,100)

Allah ya ƙara bada ikon Taimakawa kuma yasa a ɗauka da hannun dama ranar tsayuwa a gabanSA

Dan neman ƙarin bayani sai a tuntuɓi:

1. 08065418430 Hammad Muh'd Jinjiri
2. 07031026952 Mallam Usman Salisu
3. 0706 566 7817 Mallam Salisu Baba Adamu

Wanda zai tura taimakon Kuɗi zai iy turawa ta:
Account Number: 0237754618
Bank: Union Bank
Account Name: Muhammad Jinjiri.

Update akan:NEMAN TAIMAKON GININ MASALLACIN HAMMADAWA Assalamu Alaikum wa RahmatuLLAH wa BarakaatuHU AlhamduliLLAHAH: Mu...
01/05/2026

Update akan:
NEMAN TAIMAKON GININ MASALLACIN HAMMADAWA

Assalamu Alaikum wa RahmatuLLAH wa BarakaatuHU
AlhamduliLLAHAH:

Muna roƙon Allah ya biyawa kowa buƙatunsa na Alheri ya yayewa kowa damuwarsa ya sanya Aljanna makoma ga magabatanmu da mu baki ɗaya

Wani Bawan Allah ya Turo:
Naira Dubu Biyar ( # 5,000)

Yanzu ana da:
Naira Dubu Goma Sha Biyar da Naira Ɗari Shida ( # 15,600)

Allah ya ƙara bada ikon Taimakawa kuma yasa a ɗauka da hannun dama ranar tsayuwa a gabanSA

Dan neman ƙarin bayani sai a tuntuɓi:

1. 08065418430 Hammad Muh'd Jinjiri
2. 07031026952 Mallam Usman Salisu
3. 0706 566 7817 Mallam Salisu Baba Adamu

Wanda zai tura taimakon Kuɗi zai iy turawa ta:
Account Number: 0237754618
Bank: Union Bank
Account Name: Muhammad Jinjiri.

Update akan:NEMAN TAIMAKON GININ MASALLACIN HAMMADAWA Assalamu Alaikum wa RahmatuLLAH wa BarakaatuHU AlhamduliLLAHAH: Mu...
01/05/2026

Update akan:
NEMAN TAIMAKON GININ MASALLACIN HAMMADAWA

Assalamu Alaikum wa RahmatuLLAH wa BarakaatuHU
AlhamduliLLAHAH:

Muna roƙon Allah ya biyawa kowa buƙatunsa na Alheri ya yayewa kowa damuwarsa ya sanya Aljanna makoma ga magabatanmu da mu baki ɗaya

Wani Bawan Allah ya Turo:
Naira Dubu Biyu ( # 2,000)

Yanzu ana da:
Naira Dubu Goma da Naira Ɗari Shida ( # 10,600)

Allah ya ƙara bada ikon Taimakawa kuma yasa a ɗauka da hannun dama ranar tsayuwa a gabanSA

Dan neman ƙarin bayani sai a tuntuɓi:

1. 08065418430 Hammad Muh'd Jinjiri
2. 07031026952 Mallam Usman Salisu
3. 0706 566 7817 Mallam Salisu Baba Adamu

Wanda zai tura taimakon Kuɗi zai iy turawa ta:
Account Number: 0237754618
Bank: Union Bank
Account Name: Muhammad Jinjiri.

Address

Dandal Way Bade Emire Palace
Gashua
671105

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yobe State Hisbah Commission Zone C posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share