Major The Future Is Back

Major The Future Is Back Youth Empowerment, Education, Politics Awareness for major Dr. Hamza Al-Mustapha
https://chat.whatsapp.com/C5NU5fud2DtFlZSIT01Hwq
(5)

01/02/2026
Major Is Coming
01/02/2026

Major Is Coming

Major Dr. Hamza Al-Mustapha Is Coming 2027
01/02/2026

Major Dr. Hamza Al-Mustapha Is Coming 2027

MAJOR Dr. Hamza Al-Mustapha YAN ADDU'AR ALLAH UBAN GIJI YA JIƘAN MAMARSA HAJIA LADI AMIIIN SUMMA AMIIIN
01/02/2026

MAJOR Dr. Hamza Al-Mustapha YAN ADDU'AR ALLAH UBAN GIJI YA JIƘAN MAMARSA HAJIA LADI AMIIIN SUMMA AMIIIN

01/02/2026

SAƘON MAJOR Dr. Hamza Al-Mustapha ZUWA GA ƊUN BIN MASOYANSA WAN DA BA SU SAMU DA MAR GANIN SA BA A GARIN NGURU LOCAL GOVERNMENT YOBE STATE

A YAU MAJOR Dr. Hamza Al-Mustapha YA SHIGO CHIKIN GARIN NGURU LOCAL GOVERNMENT MA HAIFARSA INDA YA YI TATTAKI DAN ZIYARA...
01/02/2026

A YAU MAJOR Dr. Hamza Al-Mustapha YA SHIGO CHIKIN GARIN NGURU LOCAL GOVERNMENT MA HAIFARSA INDA YA YI TATTAKI DAN ZIYARA ƘAFA DA ƘAFA MUNA ADDU'AR ALLAH UBAN GIJI YA BIYA LADAN ZIYARA AMIIIN SUMMA AMIIIN KUMA ALLAH YAJIƘAN HAJIYA LADI AMIIIN SUMMA AMIIIN
SIGN BY ABDULRAHAMAN A KAKA GASHUA

Major The Future Is Back
01/02/2026

Major The Future Is Back

Yadda major Dr. Hamza Al-Mustapha Yake zuwa ziyarar sa Wajen ƴan uwa da Abokan arziki A Cikin Garin NGURU LOCAL GOVERNME...
01/02/2026

Yadda major Dr. Hamza Al-Mustapha Yake zuwa ziyarar sa Wajen ƴan uwa da Abokan arziki A Cikin Garin NGURU LOCAL GOVERNMENT Yobe state Cikin ma Haifar sa mauna Maka Fatan Alheri major Shugaban Ƙasar mu Na gobe Fatan Nasara da fatan alheri
Muna Addu'ar Allah Uban Guji Ya Jiƙan Hajia Ladi
Amiiin Summa Amiiin

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un.Cike da alhini da jimami na samu labarin rasuwar Hajiya Iya Ladi, babbar Mai Girma M...
01/02/2026

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un.
Cike da alhini da jimami na samu labarin rasuwar Hajiya Iya Ladi, babbar Mai Girma Major Dr. Hamza Al-Mustapha wadda Allah ya yi wa rasuwa yau a garin Nguru. Wannan babban rashi ne ba ga iyali kaɗai ba, har ma ga dukkan masoya da al’ummar da ke tare da su.
Muna miƙa ta’aziyyarmu ta gaskiya ga Major Dr. Hamza Al-Mustapha da daukacin iyalai. Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta mata kurakuranta, Ya sa Aljannatul Firdausi ta zama makomarta, Ya ba ku haƙuri da juriya wajen jure wannan babban rashi.
Allah Ya sa mutuwarta ta zama hutu gare ta, Ya bar zumunci da albarka a cikin iyalanta.
Amin ya Allah.

Sign by ABDULRAHAMAN A kaka gashua

Address

Yobe State
Gashua
1234

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Major The Future Is Back posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share