Mekesawa Multimedia

Mekesawa Multimedia Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mekesawa Multimedia, Gashua.

05/01/2026

🚨🔥 YAN GASHUA KU KULA!!! 🔥🚨

✅ CAC REGISTRATION | BVN | ONLINE SERVICES

👉 Aiki mai tsafta, sahihi, kuma cikin gaggawa!
Ana yin dukkan rajistar kasuwanci da ayyukan intanet ba tare da wahala ba a
🏢 Mekesawa Global Connect Company Ltd.

💼 Muna yi muku:
🔹 CAC Registration (BN & LTD)
🔹 BVN Services
🔹 Online Applications & Digital Support

⏱ Ba jinkiri | Ba kuskure | Ba damuwa
💯 Aikin gaskiya ne – ku zo inda aka sani!

Yan Gashua, kada ku bari a ruɗe ku online 😎
Ku zo ku yi abin ku yadda ya dace tun farko!

📲 Tuntuba kai tsaye:
👉 WhatsApp: 0810 513 2756

⚠️ Lokaci kuɗi ne – ku tuntuɓe mu yanzu!

15/12/2025

🕊️ Tarihi Ba Ya Mutuwa: Tinubu Ya Ƙaddamar da Littafin Marigayi Buhari

Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ƙaddamar da littafin tsohon shugaban ƙasa, marigayi Muhammadu Buhari, a wani biki da aka gudanar a Fadar Shugaban Ƙasa.

Taron ya samu halartar uwargidan marigayi shugaban ƙasa, Hajiya Aisha Buhari, tare da manyan jami’an gwamnati da sauran manyan baki. Wannan biki wata alama ce ta girmamawa, tunawa, da adana tarihin jagoranci da sadaukarwar da marigayi Buhari ya yi wa Najeriya.

ALLAH ya jiƙansa, ya gafarta masa, ya sanya Aljanna ce makomarsa tare da sauran magabatanmu. Ameen.

BADE SWIMMING COMPETITION AND RIVER  DISPLAY 2025Tsohon Shugaban Karamar Hukumar Bade, Hon Aji Saleh Suleiman . Yana Gay...
14/12/2025

BADE SWIMMING COMPETITION AND RIVER DISPLAY 2025

Tsohon Shugaban Karamar Hukumar Bade, Hon Aji Saleh Suleiman . Yana Gayyatar kowa da kowa zuwa wajen Gagarumin Wasan Gargajiya wato (Wasa acikin Ruwa) Wanda ya Kunshi Wasanni Daban-daban kamar haka:

1. Tseren Linƙaya
2. Kokuwa akan Gora
3. Tseren chali
4. Tseren Gora
5. Goyon mutum daya aka Gora
Wanda Za'ayi kamar Haka: 29 to 30 Dec, 2025

Masu Sha'awar Shiga wannan wasa Form kyauta ne. Zaka tuntubi wannan Lambar: 08160917690, 08069992226

23/08/2025

30/07/2025

Mahammad Yusuf Yakubu Autan Faira M Mohd Shugaba Alh Adamu Dangata

30/07/2025

Yakubu Autan Faira Mahammad Yusuf Alh Adamu Dangata M Mohd Shugaba

28/07/2025

Yakubu Autan Faira Mahammad Yusuf

28/07/2025

Highlights

28/07/2025

Yakubu Autan Faira Mekesawa Multimedia Mahammad Yusuf

26/07/2025

Naira Abuse and Consequency in Nigeria.

Malam da malam
01/02/2019

Malam da malam

Address

Gashua

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mekesawa Multimedia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share