20/12/2020
MAKARATUN DA ZA'A GINA/GYARA A YOBE TA AREWA.
Wayanan sune sunayen makaratun da Shugaban majilisar Dattawa Nijeriya Sen. Ahmad I Lawan ya turo domin a gyara/ginawa a Yobe ta Arewa domin bunkasa harkan ilimi a Jahar Yobe.
1 - Za'a Gyara Rukunin Ajujuwa Guda uku da kujerun Dalibai dana Malamai a Government Day Secondary School Gashua.
2 - Za'a Gyara Rukunin Ajujuwa Guda uku da kujerun Dalibai dana Malamai a Dagona Primary School dake Bade Local Government.
3 - Za'a Gyara Rukunin Ajujuwa Guda uku, Ofis da kujerun Dalibai dana Malamai, da Borehole na Ruwa da inji 7KVA a Bubuje Primary School Gashua.
4 - Za'a Gyara Rukunin Ajujuwa Guda uku, ofis da kujerun Dalibai dana Malamai da Borehole na Ruwa da inji 7KVA a Banigarsl Primary School Machina.
5 - Za'a Gyara Rukunin Ajujuwa Guda uku, Ofis da kujerun Dalibai dana Malamai da Borehole na Ruwa da inji 7KVA a Central Primary School Nguru.
6 - Za'a tona Borehole mai amfani da hasken rana a School for Higher Islamic Gashua
7 - Za'a Gina Ajujuwa rukuni biyu, Ofis, Dakin ajiya, kujerun Dalibai dana Malamai a Balanguwa Primary School a Nguru.
8 - Za'a Gina Ajujuwa rukuni biyu, Ofis, Dakin ajiya, kujerun Dalibai dana Malamai a Gwayo Primary School a Jakusko
9 - Za'a Gina Ajujuwa rukuni biyu, Ofis, Dakin ajiya, kujerun Dalibai dana Malamai a kabuwa Primary School a Karasuwa.
10 - Za'a Gina Ajujuwa rukuni biyu, Ofis, Dakin ajiya, kujerun Dalibai dana Malamai a Hausari Primary School a Machina.
11 - Za'a tona Borehole mai amfani da hasken rana a School for Higher Islamic Jakusko.
12 - Za'a tona Borehole mai amfani da hasken rana a School for Higher Islamic Yusufari.
13 - Za'a tona Borehole mai amfani da hasken rana a School for Higher Islamic Jajimaji, Karasuwa.
14 - Za'a tona Borehole mai amfani da hasken rana a School for Higher Islamic Machina
15 - Za'a Gyara Rukunin Ajujuwa Guda uku, Ofis, da Borehole na Ruwa da inji 7KVA a Maskandare Primary School.
16 - Za'a Gyara Rukunin Ajujuwa Guda uku, Ofis da kujerun Dalibai dana Malamai, a New Jajimaji Primary School Karasuwa.
17 - Za'a Gyara Rukunin Ajujuwa Guda uku da kujerun Dalibai dana Malamai, da Borehole na Ruwa da inji 7KVA a Junior Secondary School
18 - Za'a Gyara Rukunin Ajujuwa Guda uku, Ofis da kujerun Dalibai dana Malamai q Lamisu Primary School Machina.
19 - Za'a Gyara Rukunin Ajujuwa Guda uku da kujerun Dalibai dana Malamai, a Karage Primary School in Jakusko Local Government.
Tuni an fara wasu ayyukan a wasu makarantu a Yobe ta Arewa.
Muna mika Godiyar mu ta musamman Ga Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya Sen. Ahmad I Lawan (Sardaunan Bade) bisa kokari da yake na kawowa Al'ummah mu cigaba a Yobe ta Arewa, Yobe da kasa baki daya.
MADALLAH
Abba Black Nguru
20/12/2020