Lawan musa youth unity supporters

Lawan  musa youth unity supporters Were are create this in order to call lawan musa youth unity supporters

24/02/2021

Godiya tatabbata ga sardauna .

Tafiyar amana sai dan amana.
21/01/2021

Tafiyar amana sai dan amana.

Kazo abaka bai hana inkadawo akarama .wannan halin  kane  square.
30/12/2020

Kazo abaka bai hana inkadawo akarama .wannan halin kane square.

Alhamdulillah .
18/12/2020

Alhamdulillah .

The Boko Haram faction loyal to Abubakar Shekau has claimed responsibility for the abduction.

"Kutuna.
09/12/2020

"Kutuna.

hakuri da rashinsa ratan kadanne ,yau Allah cikin ikon akafara gabatar da aikin babbar hanyar data tashi daga unguwar la...
06/12/2020

hakuri da rashinsa ratan kadanne ,yau Allah cikin ikon akafara gabatar da aikin babbar hanyar data tashi daga unguwar lawan zuwa babbar makabartar garin gashu'a .wanda maigirma sanata Ahmed lawan ,con ,PhD ,sardauna ,mukaddam of Nguru yadauki nauyin gabatarwa .godiya tatabbata ga jagoran unity na duniya .🙏🙏🙏

06/12/2020

the commencement of central grave town road ,may Allah taala reward u sardaunan bade

Save d date.
29/11/2020

Save d date.

Godiya ta tabbata ga jagoran unity na duniya baki daya.mai girma sanata Ahmed ibrahim lawan sardaunan bade,mukaddam of N...
14/11/2020

Godiya ta tabbata ga jagoran unity na duniya baki daya.mai girma sanata Ahmed ibrahim lawan sardaunan bade,mukaddam of Nguru and also shugaban majalissar dattawa ta kasarmu Nigeria ,amadadin jagoran jagoran lawan musa youth unity maigirma sulaiman maaji jamo ,s square tare da dukkañin magoya bayan yake kara mika godiya ga distinguish sardauna bisa abin alfaharin da yakawomana kasar bade da kafitanin zone namu mai albarka .

15/10/2020

Aama dadin kungiyar lawan musa youth unity support karkashin jagorancin mai jamo muna yiwa daukacin Al,ummar vade da kewaye jaje dangane da iftilakin ruwan kasa dake cigaba da muna banna adaukacin kwaryar bade da kewaye ,Allah subuhanahu wata,ala yasa mana dangana da juriya azukatanmu .

Kaskantar da kai shike nuna kyawun mutum .
29/09/2020

Kaskantar da kai shike nuna kyawun mutum .

Address

Lawan Musa Gamadiya Street
Gashua

Telephone

+2348126164983

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lawan musa youth unity supporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share