Almaliki Ukasha Nura Bin Daud Gashuwa

Almaliki Ukasha Nura Bin Daud Gashuwa من يريد الله به خيرا يفقه في الدين

23/05/2026

Fada mana sunan garinku da Unguwarku da lokacin da za ku yi sallan idi domin mutane su amfana.

✍🏼 Almaliki Ukasha Nura Bin Daud Gashuwa

MALUMAN SUNNAH :Fadhilatu Sheikh Abdulwahab Abdallah KanoImam AhLussunnah Wal Jamaa Tare Da :Fadhilatu Sheikh Muhammad B...
23/05/2026

MALUMAN SUNNAH :

Fadhilatu Sheikh Abdulwahab Abdallah Kano
Imam AhLussunnah Wal Jamaa

Tare Da :

Fadhilatu Sheikh Muhammad Bn Uthman Kano
Hafizahullah

Ubangiji Allah Ya Kara Masa Lafiya Da Rayuwa Mai Albarka Da Imani Da IkhLasi Da Daukaka Da Wadata 🙏

✍️Ibrahim Waleey.

ALLAHU AKBAR : AN TSUFA ANAYIMA ADDINI HIDIMA 🔥🔥Babban Malamin Sunnah Babban Malamin Qur'ani Babban Malamin Tauhidi Babb...
23/05/2026

ALLAHU AKBAR : AN TSUFA ANAYIMA ADDINI HIDIMA 🔥🔥

Babban Malamin Sunnah
Babban Malamin Qur'ani
Babban Malamin Tauhidi
Babban Malamin Hadeethi
Babban Malamin Fiqhu

Fadhilatu Sheikh Abdurrazaq Yahaya Haifan Jos
Hafizahullah ❣️

Ubangiji Allah Ya Kara Masa Lafiya Da Rayuwa Mai Albarka Da Imani Da IkhLasi Da Daukaka Da Wadata 🙏

✍️Ibrahim Waleey.

Marigayi Sheikh Sa'eedu Hassan Jingir ya kasance daga cikin bayin Allah waɗanda s**a ɗauki da’awa a matsayin babbar aman...
23/05/2026

Marigayi Sheikh Sa'eedu Hassan Jingir ya kasance daga cikin bayin Allah waɗanda s**a ɗauki da’awa a matsayin babbar amana da Allah Ya ɗora musu. Rayuwarsa ta kasance cike da sadaukarwa, jajircewa da ƙoƙari wajen karantarwa cikin hikima da haƙuri.

Hakika, rayuwar Sheikh ta kasance abin koyi ga matasa da masu neman ilimi, domin ya sadaukar da ita wajen hidimar addinin Allah da amfanar da al’umma.

A duk lokacin da ake nazarin rayuwar manyan malamai, ana samun wasu siffofi da suke bambanta su da sauran mutane. Daga cikin waɗannan siffofi akwai:

1. Sadaukarwa:
Wannan na daga cikin manyan abubuwan da suke bambanta malamai da sauran mutane. Ba kowa ba ne yake iya sadaukar da lokacinsa, ƙarfinsa, da rayuwarsa gaba ɗaya wajen ilmantar da al’umma. Malamai s**an yi haƙuri da wahalhalu, su jure s**a da ƙalubale domin isar da saƙon Allah.

2. Haƙuri da Juriya:
Malamai s**an fuskanci ƙalubale iri-iri a tafarkin da’awa, amma hakan baya hana su ci gaba da kira zuwa ga Allah.

3. Ƙaunar Ilimi da Yaɗa Shi:
Daya daga cikin siffofin manyan malamai shi ne tsananin ƙaunar ilimi. Ba wai neman ilimi kawai suke yi ba, har ma suna ƙoƙarin yaɗa shi ga al’umma domin mutane su amfana da shi a rayuwarsu.

4. Tausayi da Kulawa da Al’umma:
Malamai na gaskiya suna rayuwa ne domin al’umma. Suna damuwa da matsalolin mutane, suna musu nasiha, suna ƙarfafa su akan addini da kyawawan ɗabi’u.

Allah Yamaka Rahama Baba.

Ibn Muhammad Muhammad ✍️

Alhamdulillah Cigaba Da Tafsirin Alqurani Mai Girma
23/05/2026

Alhamdulillah

Cigaba Da Tafsirin Alqurani Mai Girma

By the center quick match......
23/05/2026

By the center quick match......

22/05/2026

NASIHA DAGA NAN BIRNIN GASHUA KAFIN ZUWAN LIMAN

DAGS DR UDMAN ADAM MUHAMMAD GASHUA

Best photography of the year 💯✊
22/05/2026

Best photography of the year 💯✊

innalilahi wa inna ilaihirraji'un 😭 Cikin Daren nan Allah Yayi Rasuwa Ma Daya daga Cikin Iyayenmu Tsohon Director  Agaji...
22/05/2026

innalilahi wa inna ilaihirraji'un 😭
Cikin Daren nan Allah Yayi Rasuwa Ma Daya daga Cikin Iyayenmu Tsohon Director Agaji Na Jihar Benue
Kuma Assistant National Logistic Officer gaji Na Kasa
Alh Bala sa'id zaki-Biam
Sakamakon Doguwar Jinya Da Yayi Fama Da ita Allah ta'ala yasa jinyar da Akai ya zamto kaffara ya hayyu ya qayyum
Muna Rokon Allah Yasa Ya Huta Amin 🤲😭

Almaliky ukasha Nura bin daud

Address

ANGUWAR KURATANDU LAWAN MUSA GASHUA
Gashua

Telephone

+2348145214358

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Almaliki Ukasha Nura Bin Daud Gashuwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Almaliki Ukasha Nura Bin Daud Gashuwa:

Share

Category