Masu hakuri

Masu hakuri Phascary local government

10/12/2024
16/11/2020

MUCI GABA DA KARA HAKURI DANGANE DA AL'AMURA DASUKE faruwa DA abubuwa DA Duke faruwa a rayuwa na yay DA kullum muci baba DA addu'a Allah yakawo mama zaman lafiya a duk fading duniya amin

09/04/2020

Hakuri shike maganin zaman duniya mu kasance acikin masu hakuri akoda yaushe da kuma: addu'a bisa halin da muke cki ayau na wannan jarabta da nuka tsinci kammu a ciki allah ya kawo mana mafita alfarma annabi da alqur'ani.

21/09/2019

Dukkanin bawan da ya kasance da hakuri a cikin al,amuransa to lallaine yanada babban rabo dangane da rayuwarsa mukassnce acikin masu hakuri aakoda yaushe

16/09/2019

Salam alaikum gaisuwa mai tarin yawa ga dukkan daukakin jama'a wadanda s**a kasance da hakuri a duk lokacin da s**a samu kansu cikin wani hali walau jin dadi ko rashin jin dadi jinyayi ko kuma murna dukkan hakan yana faruwa akowane lokaci faruwan hakan kuma bayinka bane yin allah ne don haka in allah yasa kana da hakuri to lallai kuwa zaka zamanto acikin masu imani ya allah muna rokon ka da ka lamunce mana muzama mabiyaka dakuma imani da hakuri izuwa lokacinda zaka karbi rayuwar mu ameen.

Address

Faskari

Telephone

+2348167376780

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masu hakuri posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share