07/01/2019
A madadin Yan Kungiya, Muna Mika Sakon Ta'aziyar Rasuwar ALHAJI KABIRU ADAMU CHAMO Ga Iyalansa da Danginsa dakuma Sauran Al'umma Musulmai gaba daya, da Fatan Allah Yajikansa ya gafarta Masa, Idan Tamu Tazo Allah yasa Mu cika da Imani.. Lallai Munyi Rashi Babba Allah ya haskaka kabarinsa
Sannan Muna Mika Sakon Ta'aziyya ga daya daga cikin abokiyar tafiya Farida Garba bisa rasuwar mahaifinta duk a ranar juma'ar data gabata Allah yajikansa ya masa rahama..
Amin ya rabbil alamin. 🙏🙏🙏
Mun Gode
Allah ya bada lada..
Daga Umar Muhd (P.R.O)