Sule Lamido Akida Reporters

Sule Lamido Akida Reporters Sule Lamido Akida Reporters is a political media platform devoted to promoting the ideals, achievements, and political philosophy of Dr. Sule Lamido

22/03/2026

Barka da Sallah

Dr Aminu Abdullahi Taura,  Kabiru Hussaini ADC Chairman Jigawa State and Aisha Yusufu . Yau a babban ofishin ADC na Abuj...
11/02/2026

Dr Aminu Abdullahi Taura, Kabiru Hussaini ADC Chairman Jigawa State and Aisha Yusufu .
Yau a babban ofishin ADC na Abuja wajen taron ADC membership revalidation, mobilisations and registration Committee (MRMR) interaction with NEC and NWC.

"Ƙarshen rashin daraja shine Gwamna yace ya karɓi mutum, bayan awoyi kaɗan mutumin ya rushe maganar gabaɗaya"
10/02/2026

"Ƙarshen rashin daraja shine Gwamna yace ya karɓi mutum, bayan awoyi kaɗan mutumin ya rushe maganar gabaɗaya"

"Insha Allah zamu yi komai don ƙwato Jigawa daga mummunan halin da take ciki, mu dawo da ita ainihin sunanta wato sabuwa...
06/02/2026

"Insha Allah zamu yi komai don ƙwato Jigawa daga mummunan halin da take ciki, mu dawo da ita ainihin sunanta wato sabuwar duniya"

Innalillahi wa'inna ilair raji'un, Allah ya yiwa mahaifin Engr Inusa Aliyu Garba rasuwa, bayan fama da rashin lafiya... ...
06/02/2026

Innalillahi wa'inna ilair raji'un, Allah ya yiwa mahaifin Engr Inusa Aliyu Garba rasuwa, bayan fama da rashin lafiya... Allah ya gafarta masa ya sa aljanna makoma...

Allah ya gafarta maka, ya sa aljanna makoma
02/02/2026

Allah ya gafarta maka, ya sa aljanna makoma

02/02/2026

Big shout out to my new rising fans! Shamsu Idrith, Amina Aliyu

APC masifa ce, bala'ice Annoba ce ga talakan Nigeria.... Allah ya raba mu da ita...
01/02/2026

APC masifa ce, bala'ice Annoba ce ga talakan Nigeria.... Allah ya raba mu da ita...

"Ina jaddadawa korarren Chairman ɗin PDP Tanimu Turaki da ya sani ko ɗansa ne zai zama alƙali sai ya jaddada korar ubans...
31/01/2026

"Ina jaddadawa korarren Chairman ɗin PDP Tanimu Turaki da ya sani ko ɗansa ne zai zama alƙali sai ya jaddada korar ubansa."

ALLAH ya amsa Gwamnan gobe da yardar Allah....
30/01/2026

ALLAH ya amsa Gwamnan gobe da yardar Allah....

27/01/2026
Ga tambaya nan masoya....
27/01/2026

Ga tambaya nan masoya....

Address

Kiyawa Road
Dutse

Telephone

+2348037371531

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sule Lamido Akida Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Sule Lamido Akida Reporters:

Share