Dan-Modi Progressive Ambassadors

Dan-Modi Progressive Ambassadors Dan-Modi Progressive Ambassadors Jigawa State

A yayi gabatar da kunshin  kasafin kudi na Shekar 2024 ga majalissar jahar Jigawa, Mai girma Gwamna Umar Na Madi Dan mod...
13/12/2023

A yayi gabatar da kunshin kasafin kudi na Shekar 2024 ga majalissar jahar Jigawa, Mai girma Gwamna Umar Na Madi Dan modi, Allah ya Kara Jagoranci

13/12/2023
17/10/2023

Mashaallah, ziyarce ziyarcen maaikatun kenan da Gwamnan Jigawa malam Umar ya aiwatar, Allah ya Kara ma kwarin gwiwar sauke nauyin da Allah ya dorama

Mashaallah, Jigawa sai malam Umar , Allah ya Rika malam umar
16/10/2023

Mashaallah, Jigawa sai malam Umar , Allah ya Rika malam umar

Allah ya Kara dafama, your Excellency malam Umar Dan modi
14/10/2023

Allah ya Kara dafama, your Excellency malam Umar Dan modi

Governor Umar Namadi ya Taya Daukacin Malaman Makarantun Jihar Jigawa, Murna a yayin da suke Bikin Ranar Malamai ta Duni...
05/10/2023

Governor Umar Namadi ya Taya Daukacin Malaman Makarantun Jihar Jigawa, Murna a yayin da suke Bikin Ranar Malamai ta Duniya. Inda Gwamnan Yayi Alkawarin Inganta Jin Dadi da Walwala a Harkar Ilimi..

23/09/2023

Wasu daga cikin aiyukan Malam Umar Dan modi Gwamnan jahar Jigawa acikin kwana Dari da hawansa kujerar Gwamnan jahar Jigawa, Allah ya dafa

Address

Nuhu Sunusi Street Opposite Ministry Of Land
Dutse

Telephone

+2348036030382

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan-Modi Progressive Ambassadors posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Dan-Modi Progressive Ambassadors:

Share