Mailantarki Media Watch.

Mailantarki Media Watch. Mailantarki for Governor Gombe State.

Godiya ga Hon Khamisu Ahmed Mailantarki bisa daukar nauyin samar mana shafukan saida data da kuma katin waya wanda Abu-u...
24/03/2023

Godiya ga Hon Khamisu Ahmed Mailantarki bisa daukar nauyin samar mana shafukan saida data da kuma katin waya wanda Abu-ubaida ya gudanar, Yanzu haka Kamfanin EcoPay da aka samar wa Auwal Magaji yana aiki haikan, Wanda zai ba mutun damar sayan data da saidawa.

Ina mika godiya ta ga Hon Allah ya basa abinda yake so kamar yanda ya taimake mu shima Allah ya mayar masa da Alkairi.

Zaku iya shiga HTTPS://WWW.ECOPAY.COM.NG Domin sayan datan ku na yau da kullum.

08/03/2023
04/03/2023

Address

Yamaltu Deba
Deba

Telephone

+2348080331711

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mailantarki Media Watch. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Mailantarki Media Watch.:

Share