Yusuf Buhari Door to Door 2027

Yusuf Buhari Door to Door 2027 Yusuf Buhari Door to Door 2027 is a group or organisation of youth that support Yusuf Buhari to represent us at the National assembly of Nigeria.

Wasu Daga cikin Campaign Committee team na Yusuf Muhammadu Buhari Múná yí maku fatan Alheri. Allah Bamu Sa,a.
18/08/2026

Wasu Daga cikin Campaign Committee team na Yusuf Muhammadu Buhari Múná yí maku fatan Alheri. Allah Bamu Sa,a.

10/08/2026

A wajen Allah muke Naima.

Oh Allah we give thanks to You and Glorify your Name for the ability to witness another Friday. Oh Allah, may it not be ...
07/08/2026

Oh Allah we give thanks to You and Glorify your Name for the ability to witness another Friday. Oh Allah, may it not be our last. Ya Allah, strengthen our relationship with You and move us further away from the cursed one. Oh Allah, we seek Your guidance, forgiveness & blessings upon ourselves, our families and loved ones. Ya Allah let Your mercy be upon us now and always, Ameen.

Jumm'at Mubarak!

A madadin Hon Yusuf Muhammadu Buhari múná Mika sakon ta'aziyya rasuwar Hajiya Aisha Isa mahaifiya ga Umar Isa da Ado Isa...
03/08/2026

A madadin Hon Yusuf Muhammadu Buhari múná Mika sakon ta'aziyya rasuwar Hajiya Aisha Isa mahaifiya ga Umar Isa da Ado Isa da Murtala Isa. Múná addu'a Allah jikanta Allah Mata rahama Allah gafarta Mata Allah kyautata namu karshen.

Alhamdulillah Masha Allah.
01/08/2026

Alhamdulillah Masha Allah.

Gudanar da aeki akàn dokar kasa Babu Kamar Muhammadu Buhari: A Lokacin da President Muhammadu Buhari bashida Lapia, ya b...
29/07/2026

Gudanar da aeki akàn dokar kasa Babu Kamar Muhammadu Buhari:

A Lokacin da President Muhammadu Buhari bashida Lapia, ya bani cikakkiyar dama Wanda na Zama Acting President. Amma Duk da haka idan Zan gudanar da wani aekin idan na kirashi saboda nasami Authority. Sai ya ceman Professor yanzu Kaine shugaban kasa Kana da damar aewatar da komai ba SAE ka naimi Izini ba.

Naji dadin aeki sosae da President Muhammadu Buhari. May Allah illuminates President Muhammadu Buhari grave.

- Professor Yemi Osinbajo.

29/07/2026

Allah jikan Baba Buhari.

A madadin Hon Yusuf Muhammadu Buhari muna Mika sakon ta'aziyya rasuwar Shehu Habu Daura da Safiya Jamo Daura Allah jikan...
23/07/2026

A madadin Hon Yusuf Muhammadu Buhari muna Mika sakon ta'aziyya rasuwar Shehu Habu Daura da Safiya Jamo Daura Allah jikansu Allah masu rahama Allah kyautata namu karshen.

- Amb Daura

19/07/2026

😥🥺

15/07/2026

Address

GRA Daura
Daura
824101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yusuf Buhari Door to Door 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share