10/12/2022
KAURA TAZARCE
Amadadina ni Muhammad Kabir Adam Yunbunga Ina kira ga daukakin alumar karamar hukumar Darazo dama alumar jihar Bauchi Baki daya dasu Fito su goyawa mai girma Gwamnan jihar Bauchi na yanzu wata His Excellency Bala Muhammad Abdulkadir gwamnan yanzu kuma Gwmanan gobe dayardar Allah
Duba da irin kokari da jajircewa irin tasa na ganin ya mayar da Bauchi kamar Abuja kamar yadda ya kuduri niyar a baya haka kuma mukeso yacimma
Daga karshe dai ina ma kowa Fatan Alkairi da miki wa kowa kokon Barata akan Sabin wannan bawan Allah Sen Bala Muhammad Abdulkadir
Kaura go for 8
Kaura we endorsed
It’s pay to pay your task
Daga naku
Muhammad Kabir Yunbunga
Dan Amanar Wakilin Duguri