Hon. Alhaji Gana Fantami

Hon. Alhaji Gana Fantami Hon. Alhaji Gana Fantami
Secretary of Yobe State Pilgrim commission
(1)

Alhamdulillahi.Ina godiya ga Allah Maɗaukakin Sarki bisa wannan karramawa ta Award of Excellence da kuma samun lambar ya...
11/06/2026

Alhamdulillahi.

Ina godiya ga Allah Maɗaukakin Sarki bisa wannan karramawa ta Award of Excellence da kuma samun lambar yabo a matsayin Best Performing Secretary Hajj 2026.

Ina miƙa godiyata ga Gwamnatin Jihar Yobe, Hukumar Alhazai ta Jihar Yobe, abokan aiki na, da duk waɗanda s**a ba ni goyon baya wajen gudanar da wannan aiki.

Wannan karramawa ba tawa kaɗai ba ce, ta kowa da kowa ne da muka yi aiki tare domin hidimtawa baƙin Allah cikin aminci da ƙwarewa.

Allah Ya sa wannan ya zama alheri, Ya ƙara mana ikhlasi da nasara a ayyukanmu.
Alhamdulillah. 🤲🏽


On behalf of Hon. Alhaji Gana Fantami , Secretary of the Yobe State Pilgrims Commission, I am delighted to extend warm c...
06/05/2026

On behalf of Hon. Alhaji Gana Fantami , Secretary of the Yobe State Pilgrims Commission, I am delighted to extend warm congratulations to Alhaji Baba Malam Wali, Mni, for his endorsement as the preferred APC governorship candidate by our respected stakeholders. This endorsement is not a surprise, given your impressive record of service at both the state and national levels, as well as your long service to the state government as Secretary. This is a feather in your cap, and we hope that Yobe State will experience good governance under your leadership.

Thank you the Executive Governor of Yobe State, Dr Mai Mala Buni CON, Chiroman Gujba for giving us a chance.

Congratulations Yobe State



🌙 EID MUBARAK ✨Hon. Alhaji Gana FantamiSecretary, Yobe State Pilgrims CommissionYana taya daukacin al’ummar Musulmi murn...
22/03/2026

🌙 EID MUBARAK ✨

Hon. Alhaji Gana Fantami
Secretary, Yobe State Pilgrims Commission

Yana taya daukacin al’ummar Musulmi murnar zagayowar Eid al-Fitr bayan kammala azumin watan Ramadan mai albarka.

Muna roƙon Allah (SWT) da Ya karɓi ibadunmu, Ya yafe mana kurakuranmu, Ya sa mu kasance cikin bayinsa nagari, Ya kuma maimaita mana wannan lokaci cikin koshin lafiya da zaman lafiya. 🤲

Eid Mubarak! 🌙✨
🔥 Hashtags:

14/02/2026
13/02/2026
AGF BUNI FOOTBALL CLUBOwner/President na AGF Buni Football Club, Hon. Alhaji Gana Fantami, ya nuna jajircewarsa da kauna...
29/01/2026

AGF BUNI FOOTBALL CLUB
Owner/President na AGF Buni Football Club, Hon. Alhaji Gana Fantami, ya nuna jajircewarsa da kaunarsa ga ci gaban ƙungiyar, inda a jiya ya ba da kyaututtuka (tokens) ga ’yan wasa da kuma management team ɗin kulob ɗin, bayan samun nasara mai girma a wasan da s**a fafata da AISEB.
Wannan kyauta ta zo ne a matsayin girmamawa da ƙarfafawa ga ƙoƙari, jajircewa da hadin kan da ’yan wasan da shugabancin ƙungiyar s**a nuna a filin wasa, wanda hakan ya haifar da wannan muhimmin nasara a gasar.
A nasu bangaren, ’yan wasa da ma’aikatan kulob ɗin sun bayyana matuƙar godiya da farin ciki bisa wannan karamci da kulawa da Shugaban kulob ɗin ya nuna musu. Haka kuma, sun yi alkawarin ƙara dagewa, ƙoƙari da biyayya domin ganin ƙungiyar ta samu ƙarin nasarori tare da cimma burinta a wannan gasar da sauran gasanni masu zuwa.
Muna sake cewa, nagode ƙwarai da gaske, Hon. Alhaji Gana Fantami, bisa wannan kyakkyawan aiki da kake yi domin bunƙasa matasa da wasanni a al’umma. Allah Ya ƙara maka lafiya, albarka da nasara.
AGF Buni FC – Passion, Pride & Victory ⚽

‎Congratulations to Alhaji Gana Fantami on his well-deserved appointment by the Gujba Ward Youth Forum.‎‎Yesterday, the ...
28/01/2026

‎Congratulations to Alhaji Gana Fantami on his well-deserved appointment by the Gujba Ward Youth Forum.

‎Yesterday, the Chairman of the Gujba Ward Youth Forum, Hon. Hassan Bukar Sas, approved the appointment of Alhaji Gana Fantami as a Patron of the Forum.

‎The Chairman disclosed that Alhaji Gana Fantami’s dedication, commitment, and genuine concern for the development of Gujba Ward earned him this honorable recognition.

The Honorable Councilor of Gujba Ward, Hon. Ali Goni, thanks you for his concern for the youth of Gujba.

‎The Forum described Fantami as a man of integrity and pure heart, whose vision and aspirations have always been focused on the growth and development of Gujba Ward and the entire Local Government Area.

‎In his response, Alhaji Gana Fantami expressed his sincere appreciation to all members of the Forum for their support and confidence in him. He pledged to continue supporting the Forum both financially and through wise counsel, to ensure sustainable youth and community development.

‎Long live Gujba Ward Youth Forum
‎Long live Gujba Ward
‎Long live Yobe State
‎Long live the Federal Republic of Nigeria

Double Congratulations Sir, as Arsenal win against Inter Milan in Champions League 🏆 and also AGF BUNI F.C win against A...
21/01/2026

Double Congratulations Sir, as Arsenal win against Inter Milan in Champions League 🏆 and also AGF BUNI F.C win against AISEB in Governor Buni Youths Ambassadors Cup. More winning ahead Insha Allah

Appreciation notes  The bride's father Hon. Alhaji Gana Fantami  (Secretary, Pilgrims Commission, Yobe State), extends a...
21/01/2026

Appreciation notes

The bride's father Hon. Alhaji Gana Fantami (Secretary, Pilgrims Commission, Yobe State), extends and expresses his sincerest appreciation and vote of thanks to you all for attending the wedding Fatiha of his beloved daughter (Fatima).
Your presence and prayers have brought him immense joy and peace. He is grateful for your love, support, and well-wishes.

May Allah bless you and your family with love and gratitude and return you back to your various destination.

Address

Abba Ibrahim Street Byepass Damaturu
Damaturu
620101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon. Alhaji Gana Fantami posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share