02/08/2026
ALHAMDU LILLAH
Iname Qara Godiya Ga Allah Inagodewa Me Girma Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusif Dayabani Wannan Muhimmiyar Dama Acikin Wannan Gwamnati Danakasance Me Taimaka Masa Darahoto Na Musamman A Ma aikatar Kasafin Kudi Da Tsare Tsare
Akaro Na 2 Wannan Dama Danasami Kaina Acikinta Nasami Ilimi Me Zurfin Gaske Ta Fanni Daban Daban Wanda Bazan Iya Musaltashiba Tabbas Rayuwar Duniya Tanatafiyane Mataki Mataki Amma Dai Babban Abinda Yafi Daukan Hankalina Shine Arayuwar Danasami Kaina Mutane Mabanbanta Damuka Hadu Dasu Mukeyin Rayuwa Tundaga Kan Harkokin Siyasa har Shikansa Aikin Danakeyi Tare Dama aikatan Gwamnati Tabbas Akwai Ilimi Me Girman Gaske Acikin Wannan Rayuwar Idan Nace Yafi Najami A Kamar Banyi Lefiba
Akaro 3 Me Girma Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusif Inagodiya Amadadina Da Iyayena Da Iyalaina Da Yan Uwana Da abokaina Damasu Taimaka Min Bisa Wannan Muhimmiyar Kyautar Fuloti Dakayimin Godiyace Mara Iyaka Nagode Nagode.
Musa Bakin Ruwa
Special Reporter (SR)
To The Executive Governor Ministry of Planning and Budget.