Masarautar Bunza - Dr Aminu Bunza

Masarautar Bunza - Dr Aminu Bunza Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Masarautar Bunza - Dr Aminu Bunza, Public Service, P. O. Box 01 District Head's Palace, Bunza.

19/08/2026

MALAM MUHAMMAD GAGGA II

Maigirma Sarkin Bunza
Dr.Aminu Haliru Bunza (MBBS, MD) Gagga II.

15/08/2026

Isowar Maigirma Sarkin Bunza Wurin Naɗin Sarautar Prof T.M Bande, Amatsayin Ubanƙasar Besse.

Fadar Maimartaba Sarkin Gwandu Major General Muhammad Ilyasu Bashar OFR MNI (Rtd).

15/08/2026

MAIGIRMA SARKIN BUNZA YA HALARCI NAƊIN SARAUTAR UBAN KASAR BESSE.

Ayau Assabar, Maigirma Sarkin Bunza Dr.Aminu Haliru Bunza (MBBS, MD) Gagga II.

Ya Halarci Bukin Naɗin Sarautar Da Akayima Prof Tijjani Muh'd Bande GCON, Amatsayin Ubanƙasar Besse (Baraden Besse) A Fadar Maimartaba Sarkin Gwandu Major General Muhammad Ilyasu Bashar OFR MNI.

Maigirma Gwamnan Jihar Kebbi H.E Dr Nasir Idris Kauran Gwandu, Sen Abubakar Atiku Bagudu, Sen Muh'd Adamu Aleiro, Sarakuna, Da Manyan Mutane Ciki Da Wajen Ƙasarnan Na Daga Cikin Wayanda S**a Halarci Bukin Naɗin Sarautar.

Fatar Allah Yasanya Albarka Yasa Amore Shikuma Maigirma Sarkin Bunza Allah Yaƙara Mishi Lafiya Da Nisan Kwana Masu Albarka.

✍️✍️✍️✍️
Magatakardan Sarkin Bunza
Mustapha Ibrahim.

[Friday 15th August, 2026].Ayau Assabar, Maigirma Sarkin Bunza Dr.Aminu Haliru Bunza (MBBS, MD) Gagga II. Ya Halarci Buk...
15/08/2026

[Friday 15th August, 2026].

Ayau Assabar, Maigirma Sarkin Bunza Dr.Aminu Haliru Bunza (MBBS, MD) Gagga II.

Ya Halarci Bukin Naɗin Sarautar Da Akayima Prof Tijjani Muh'd Bande GCON, Amatsayin Ubanƙasar Besse (Baraden Besse) A Fadar Maimartaba Sarkin Gwandu Major General Muhammad Ilyasu Bashar OFR MNI.

Maigirma Gwamnan Jihar Kebbi H.E Dr Nasir Idris Kauran Gwandu, Sen Abubakar Atiku Bagudu, Sen Muh'd Adamu Aleiro, Sarakuna, Da Manyan Mutane Ciki Da Wajen Ƙasarnan Na Daga Cikin Wayanda S**a Halarci Bukin Naɗin Sarautar.

Fatar Allah Yasanya Albarka Yasa Amore Shikuma Maigirma Sarkin Bunza Allah Yaƙara Mishi Lafiya Da Nisan Kwana Masu Albarka.

✍️✍️✍️✍️
Magatakardan Sarkin Bunza
Mustapha Ibrahim.

[Friday 14th August, 2026].Ayau Juma'a, Maigirma Sarkin Bunza Dr.Aminu Haliru Bunza (MBBS, MD) Gagga II. Ya Halarci Gais...
14/08/2026

[Friday 14th August, 2026].

Ayau Juma'a, Maigirma Sarkin Bunza Dr.Aminu Haliru Bunza (MBBS, MD) Gagga II.

Ya Halarci Gaisuwar Ta'aziyyar Marigayiya Hajiya Iya Sume, Mahaifiya Ga Hajiya A'i Yan Magajiya.

Alokacin Ta'aziyyar An Gudanarda Addu'oi Na Musamman Ga Marigayiyar Dakuma Sauran Musulmai Marigaya.

Maigirma Sarkin Bunza Yakuma Roƙi Allah Ya Gafartama Marigayiyar, Allah Kuma Yasa Aljanna Tazama Makoma Gareta Yaba Iyalanta Haƙurin Rashinta.

Fatar Ubangiji Allah Yasakama Maigirma Sarkin Bunza Da Alheri Yabashi Ladar Ta'aziyya.

✍️✍️✍️✍️
Magatakardan Sarkin Bunza
Mustapha Ibrahim.

[Friday 14th August, 2026].Ayau Juma'a, Maigirma Sarkin Bunza Dr.Aminu Haliru Bunza (MBBS, MD) Gagga II. Ya Karɓi Baƙunc...
14/08/2026

[Friday 14th August, 2026].

Ayau Juma'a, Maigirma Sarkin Bunza Dr.Aminu Haliru Bunza (MBBS, MD) Gagga II.

Ya Karɓi Baƙuncin Tawagar Hakimai, Malamai, Wakilai, Ma'aikatan Lafiya Na Bunza L.G.A Tareda Facilitator Na UNICEF Da Sauran Jama'ar Garin Bunza Da Kewaye, Afadarshi Dakenan Cikin Garin Bunza.

Dayake Jawabi, Maigirma Sarkin Bunza Yagabatarda Jawabai Kamar Haka,
(1)- Mutane Su Buɗe Ido Tareda Bayarda Duk Wasu Bayanai Akan Abubuwanda Basu Aminta Dasuba A Wurarensu.
(2)-Bai Kuma Kamata Ace Mutane Suna Mayarda Shara Acikin Magudanan Ruwaba Bayan Anyi Ƙoƙari An Kwashe Dauɗar, Musamman Tsammanin Da Akeyi Na Samun Yawaitar Ruwan Sama Nan Gaba Kaɗan.

Alokacin Zaman Gaisuwar, Ma'aikatan Lafiya Sun Kuma Gudanarda Bayanan Wayarda Kai Dakuma Wani Aiki Da Zasuyi Na In Between Round Activity (IBRA) A Kwanan Nan.

Maigirma Sarkin Bunza Ya Umurchi Ma'aikatan Na Lafiya Dasu Riƙa Haɗin Guiwa Da Hakimai Domin Samun Yin Ayukkansu Cikin Sauƙi, Matsayinshi Na Focal Person Na Gwandu Emirate Council.

Daga Karshe, Maigirma Sarkin Bunza Ya Karɓi Ƙorafe-Ƙorafen Jama'a Inda Kuma Ya Magacensu Kai Tsaye.

Fatar Ubangiji Allah Yaƙarama Maigirma Sarkin Bunza Lafiya Da Nisan Kwana Masu Albarka.

✍️✍️✍️✍️
Magatakardan Sarkin Bunza
Mustapha Ibrahim.

[Friday 14th August, 2026].Ayau Juma'a, Maigirma Sarkin Bunza Dr.Aminu Haliru Bunza (MBBS, MD) Gagga II. Ya Karɓi Baƙunc...
14/08/2026

[Friday 14th August, 2026].

Ayau Juma'a, Maigirma Sarkin Bunza Dr.Aminu Haliru Bunza (MBBS, MD) Gagga II.

Ya Karɓi Baƙuncin Dpo Na Bunza Umara Kyari Tareda Commander Vigilante, Akan Matsalar Wata Yarinya Da Aka Samu Tayi Yunƙurin Kashe Kanta Daidai Gadar Bunza Daga Bubuche Kan Matsalar Auren Dole.

Cikin Gaggawa Kai Tsaye Maigirma Sarkin Bunza Ya Tuntubi Masarautar Bubuce Domin Maisheta Can Ayi Bincike.

Maigirma Sarkin Bunza Yakuma Ɗauki Nauyin Zirga-Zirgar Mayarda Ita Domin Hannunta Yarinyar Ga Masarautar Bubuche.

Fatar Allah Ya Kiyaye Gaba, Yakuma Sakama Maigirma Sarkin Bunza Da Alheri. .

✍️✍️✍️✍️
Magatakardan Sarkin Bunza
Mustapha Ibrahim.

Address

P. O. Box 01 District Head's Palace
Bunza

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masarautar Bunza - Dr Aminu Bunza posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category