09/02/2023
Rashin ingattaccen jagoranci mai hangen nesa ne da kuma Kishin al’umma yajefamu cikin wannan yanayin na rashin aikinyi da talauci da fatara da s**a mamaye mu”
Alh. Dr Ibrahim Hassan Dankwambo
Senator to be Insha Allahu
GOBE TA ALLAH CE
DANKWAMBO ,Allah ya ida nufinka na kawowa al'ummar Gombe north ci gaba.
:
A yau al'ummarmu na Jihar gombe muna da bukatar irin mutanan da suke da kishi,tausayi,adalci,gaskiya da rikon a mana kamarsu OON sune masu sadaukar da kawunansu ta hanyar samar da ci gaban al'umma.
K**a daga banbance tsakanin ayyuka birni da kauye ,shiga gaba dan nemowa al'ummar gombe north abubuwan ci gaba.
:
👉Haihuwa lafiya ga iyayenmu mata da kula da lafiyar al'umma ta hanyar kawo magani kyauta a asibitocinmu.
:
👉Tallafawa marayu da marassa karfi domin more rayuwarsu.
:
👉Koyar da sana'oi dan Samar da ci gaban kasuwanci,baiwa manoma taki kyauta domin bunkasa harkar noma.
:
👉Samar da gurabun aiki ga matasanmu.
:
👉Samar da tsaro domin kare lafiya da dukiyoyin al'umma.
:
👉Samar da makarantu domin koyar da ilimin addini dana zamani kyauta.
:
👉Samar da wadataccan ruwan sha a duka fadin gombe north birni da kauyuka.
Ubangiji Allah yakarawa PDP nasara daga sama har kasa.
✍️✍️✍️
AlhassaAlhassan Umar OtaratAlhassan Umar OtaraSAlhassan Umar Otaran bj