13/10/2025
Alhamdulillah Allah dakanuna Mana wannan Rana mai albarka.
13/10/2025
Muna masu nuna godeya gah Allah
Dakabamu damar gudanarda taro na chigaban al'ummar kasar yauri local government karkashin jagoranchin mai girma chairman. na malami kebbi south support mobilization.
Alh.BASHAR MAIDAURA.
tare da Shuwagabanni mabanbanta daga kowace ward sunsamu halartan zama tare da.
Wakilan Mai girma chairman party na ADC yauri.
Zama dah yakumshe tattaunawa Dan ganin jam'iyar ADC tasamu zama da kafafunta a cikin yauri Emirate
tareda cigaba da tallata manufar jam, iya ga al'ummar kasa yauri.
Al'ummar yauri kutashi kudage kunsamarda yanchi adalchi ganin halin da yauri keciki na, rashin ingatattun hanya, ruwan sha maitsaf ta da rashin aikinyi ga matasa
to ga dama tasamu kuntashi saye munjajirce mushiga jam, iyar ADC manufar jam'iyar ADC shine samarda sauyi na alheri gah al'umma kasa Nigeria.
Shugaban gungiya malami kebbi south support mobilization,Alh. Bashar Maidaura.
yayi kiragah shugabanin jam, iyar ADC,na yauri sun jajirce su shiga lungu lungu gida gida su fadankardah Al'umma manufar jam'iyar ADC.
Jam'iyar ADC ankafane don samun masalaha na rashin tsaro, kawar da talauci, da cinhanci da rashawa da rashin iya Mulki, a jahar Kebbi dama Nigeria Baki daya
Ba Dun wani manufa da banba sai Dan al'ummah jahar Kebbi dama Nigeria su samu chigaba adalchi yanchi,acikin kasa baki daya.
✍️ Chairman media of malami kebbi south support mobilization, yauri chapter.👇
Nafiu shehu Sadiq yelwa.