Arewa Times

Arewa Times Cover more current news around arewa and give insights on most current trends in Nigeria

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN: Rahotanni sun ce Sheikh Zakir Naik fitaccen Malamin addinin Musulunci ya kamu da ra...
20/10/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN: Rahotanni sun ce Sheikh Zakir Naik fitaccen Malamin addinin Musulunci ya kamu da rashin lafiya mai tsanani inda aka kwantar da shi a wani asibiti a ƙasar Malesiya.

Al'ummar musulmi ku taya shi da addu'a ku yaɗa wannan rubutun domin al'ummar Annabi SAW su yi masa addu'ar samun sauƙi.

Ku yi following ɗin jaridar Arewa Times domin samun ingantattun labarai masu gamsarwa.

14/10/2025

Wannan ganganci ne ko wauta🤔🤔🤔

14/10/2025

Do we really have System that protects our life and property 🤔🤔

28/09/2025

kaddara ko ganganci?

23/09/2025

Bikin manya sai Manya. Bikin Dan Abdulaziz Yari kenan Nasurudeen Abdulaziz Yari da matarsa Safiya Shehu Idris. Allah yaba su lafiya.

23/09/2025

Gaskiya hukumomi su dauki mataki irin wannan hukunci.

22/09/2025

Sauki yazo ga manoma mu

21/09/2025

Kaddara kowa tana iya cimma. Allah ya tsare mu gaba

Nigerian kenan!
21/09/2025

Nigerian kenan!

Address

Ahmadu Bello Way
Birnin-Kebbi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Times posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share