14/03/2026
Breaking News💥💥💥
Yanzu yanzu Alhaji Bello Altine Argungu Bango (Bangon Kabi), tsohon Deputy Comptroller of Immigration (DCI) mai ritaya, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar APC. Haka kuma ya bayyana cewa ya koma jam'iyyar ADC
Wannan mataki da ya dauka na komawa ADC ana kallonsa a matsayin babban ci gaba ga jam'iyyar, domin ta samu gogaggen dan siyasa kuma dattijo mai kima a garin Argungu.
Tabbas Akwai Sabuwar Tafiya 2027
(Bangon