Kungiyar Yan Gwaram mazauna Bauchi

Kungiyar Yan Gwaram mazauna Bauchi unity, progress and community development

Gareku yaku Yan maular media
24/05/2026

Gareku yaku Yan maular media

6535 likes, 92 comments. “ ”

17/05/2026

Innalillahi wa'inna ilaihi'rajiun

Muna cikin alhini da kaduwa sosai tare da amfani da wannan kafa domin sanar da rasuwar daya daga cikin yan uwan mu na wannan kungiya MUHAMMAD SANI UMAR (SANI LAGA-LAGA).

ya rasu a yau lahadi da safe, ya rasu saka makon doguwar jinya da yayi ta fama da ita, tuni anyi janazar sa bisa yadda addini musulunci ya tanadar.

Ya rasu yabar mata daya da yaro Muna addu'a da Kuma rokon addu'a agurin Yan uwa musulmi Allah (S.W.T) ya jaikansa, yayi masa rahma ubangiji yasa aljanna ce makomarsa yasa jinya tazama kaffara agareshi. Allah yayi albarka a abunda yabari ubangiji ya kula masa da bayansa.

Allah yabada hakuri wa dukkan Yan uwa da abokan arziki.

unity, progress and community development

06/05/2026

KUNGIYAR MATASA YAN GWARAM MAZAUNA BAUCHI

TAKARDAR JAJANTAWA DA KUMA KARFAFA GWIWA GA ALH. ADAMU YUSUF GARKUWAR DUTSE.

Assalamualaik*m warahmatullahi wabarakatuhu,
Muna farawa da godiya wa Allah (s.w.t) bisa ni'imomi da yayi mana wadanda baza mu iya Lissafasuba cikin su harda Imani da kaddara mai kyau da Kuma maras kyau, Allah ta'ala yasa mugama da duniya lafiya.

Bayan haka Muna Fatan alkairi tare da dukkan girmamawa agareka jinjina da addu'o'i agareka Allah ya kara Maka lafiya, Imani, nisan kwana mai albarka, kyautatawa mutane, taimakon al'umma tare da arziki mai yawa mai albarka.

Muna Mika sakon jaje bisa wannan qaddara ta jarrabawa da Allah ya hukunta agareka da mu gabaki daya, Muna sake baka hakuri, lallashi cikin alhini da taushin zuciya, Allah ta'ala ya sa wannan al'amari yazama silar sabuwar daukaka da dubban alkairan dama bamusan da suba.

Akarshe Muna kara Maka kwarin gwiwa da kara Maka goyon baya da Kuma kira da kada a gajiya Kuma kada a hakura acigaba da gogwararmaya domin akwai haske sosai awannan tafiyar, domi babu wani mai neman kujera a jigawa bama a Gwaram ba dayayi farin jini da samun goyon baya a cikin al'ummar sa kamar ka Don haka muna kara rokonka da ka cigaba da wannan gwagwarmaya har Allah ta'ala ya sa mukai ga nasara.

Jinjina da fatan nasara.

KUNGIYAR MATASA YAN GWARAM MAZAUNA BAUCHI
06/05/2026.
19/11/1447AH

[4/13, 8:59 PM] +234 703 592 0170: https://cvr.inecnigeria.org/[4/13, 8:59 PM] +234 703 592 0170: Official PVC registrat...
14/04/2026

[4/13, 8:59 PM] +234 703 592 0170: https://cvr.inecnigeria.org/
[4/13, 8:59 PM] +234 703 592 0170: Official PVC registration portal

Access the Nationwide Register of Voters, make Claims and raise Objections regarding any registration and provide feedback.

06/04/2026

Godiya amma wa dai-dai k*m mutanen da s**a bada gudummawa, Allah ya albarkaci wannan kungiya da mabiyanta

AGARZAYA AJE AYI KATIN ZABE SAURA KWANA 15
02/04/2026

AGARZAYA AJE AYI KATIN ZABE SAURA KWANA 15

Kwamitin tuntuba da wayar da kai na wannan kungiya tana sanar da dukkan membobinta dasu garzaya domin suyi katin zabe (I...
31/03/2026

Kwamitin tuntuba da wayar da kai na wannan kungiya tana sanar da dukkan membobinta dasu garzaya domin suyi katin zabe (INEC VOTERS CARD)ko sabuntawa ko Kuma transfer zuwa muhimman akwatunan su.
Kwamitin ya tanadi wadan da zasu aikin rigistar katin zaben na INEC a kasuwar muda lawal Yan Gwari domin saukaka wa al'umma, musani cewa al'ummar mu dake zaune a mahaifar mu tana bukatar gudun mawarmu wajen zuwa zaba mata shuwagabanni masu nagarta.
Allah yabada ikon yi.

26/03/2026

Blessing be to Almighty Allah, the Lord of the world

unity, progress and community development

Address

Muda Lawal Market Bauchi Bauchi
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kungiyar Yan Gwaram mazauna Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share