Ilelah Youths for Z B T 2027

Ilelah Youths for Z B T 2027 A platform dedicated to amplifying the vision and works of Hajia Zainab Baban Takko

KOGI TAYI AMBALIYA     Zainab Baban-Takko SA SHIRU HANA KARA HAYAKI NO
22/08/2026

KOGI TAYI AMBALIYA
Zainab Baban-Takko
SA SHIRU HANA KARA HAYAKI NO

22/08/2026

KOGI
TAYI
AMBALIYA

21/08/2026

إنا لله وإنا إليه راجعون

Cikin alhini tare da miƙa wuya ga ƙaddarar Allah Maɗaukakin Sarki, na karɓi labarin rasuwar Hajiya Amina Bagel.

Hakika, rasuwarta ta sake tunatar da mu cewa kowace rai mai ɗanɗanar mutuwa ce, kuma dukkanmu na Allah ne, gare Shi kuma za mu koma.

Ina roƙon Allah cikin yalwar rahamarsa Ya gafarta mata, Ya jiƙanta, Ya haskaka tare da yalwata kabarinta, Ya kuma ba ta matsayi mafi ɗaukaka a Aljannatul Firdaus.

Ina miƙa ta’aziyyata ga iyalanta, ’yan uwanta da dukkan masoyanta. Allah Ya ba su haƙuri da juriyar wannan babban rashi, Ya ƙarfafa zukatansu, Ya saka musu da alheri.

Allahumma’ghfir laha warhamha, wa ‘afiha wa’fu ‘anha.

Amin Ya Rabbal Alamin.

– Zainab Baban-Takko

14/08/2026

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARAR MAJALISAR DOKOKIN JIHAR BAUCHI – BAUCHI CENTRAL CONSTITUENCY

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu.

Ina sanar da al’ummar Bauchi Central Constituency, ‘yan jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP), magoya baya da daukacin jama’a cewa, bayan dogon nazari da shawarwari da iyali, abokan siyasa, magoya baya da sauran masu ruwa da tsaki, na yanke shawarar janyewa daga takarar kujerar Majalisar Dokokin Jihar Bauchi (BAHA), mai wakiltar Bauchi Central Constituency, a karkashin jam’iyyar PRP.

Wannan shawara ba ta zo da sauki ba. Na shiga wannan tafiya ne da kyakkyawar niyya ta yi wa al’umma hidima, bayar da gudummawa wajen ci gaban mazabarmu, da kuma samar da wakilci na gari wanda zai tsaya tsayin daka wajen kare muradun jama’a.

Ina matukar godiya ga dukkan wadanda s**a nuna min kauna, goyon baya, addu’o’i, shawarwari da jajircewa tun daga farkon wannan tafiya. Goyon bayanku ya kasance abin alfahari da karfafa guiwa a gare ni.

Duk da janyewata daga wannan takara, burina da kudirina na yi wa al’umma hidima, tallafa wa ci gaban Bauchi Central da Jihar Bauchi baki daya, bai sauya ba. Mukamin siyasa hanya ce kawai daga cikin hanyoyin hidima, kuma zan ci gaba da bayar da gudummawata a duk inda dama ta samu.

Ina kuma mika godiyata ga shugabanni da mambobin Jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP) da dukkan masu ruwa da tsaki da muka yi wannan tafiya tare.

Ina rokon magoya bayana da masu fatan alheri su karbi wannan shawara cikin fahimta, hakuri da mutunta juna. Burinmu na ganin al’umma ta ci gaba ya fi kowace bukata ko buri na mutum guda girma.

Allah Madaukakin Sarki Ya ci gaba da shiryar da mu, Ya ba Jihar Bauchi zaman lafiya, hadin kai da ci gaba mai dorewa.

Na gode da kauna, goyon baya da fahimta.

Zainab Baban Takko
Tsohuwar ‘Yar Takarar Bauchi Central Constituency
Peoples Redemption Party (PRP)

JUMMA’A MUBARAK! 🕌✨ Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu. May this blessed Friday bring you and your family abun...
14/08/2026

JUMMA’A MUBARAK! 🕌✨ Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu. May this blessed Friday bring you and your family abundant blessings, peace, mercy, happiness, and countless reasons to be grateful. May Allah forgive our sins, accept our repentance, answer the sincere prayers hidden in our hearts, and grant us what is best for us in this life and the Hereafter. May He fill your heart with Iman, strengthen your faith, and guide every step you take towards goodness.

Zainab Baban-Takko

Zainab Baban Takko Media Team
Zainab Baban Takko TV Baban Takko Media Team
Zainab Baban Takko TV

HAPPY BIRTHDAY TO OUR MOTHER, LEADER & INSPIRATION! 🎉Today, we celebrate an exceptional woman of strength, compassion, a...
07/08/2026

HAPPY BIRTHDAY TO OUR MOTHER, LEADER & INSPIRATION! 🎉

Today, we celebrate an exceptional woman of strength, compassion, and vision Zainab Baban-Takko (Barayan Mata). May Almighty Allah (SWT) continue to bless you with long life, sound health, wisdom, peace, and endless success. May He protect you, elevate you, and grant you the fulfillment of all your righteous aspirations. Ameen Ya Rabbal Alamin.
Happy Birthday, Mama Gida-Gida! We pray that this new chapter of your life brings greater joy, divine favour, and remarkable achievements.
Happy Birthday once again!

Compliments of:
ILELAH YOUTHS FOR ZBT ❤️

01/08/2026

Hajjaju Ikon Allah

Yar takaran Majalisar dokokin jihar Bauchi  mai wakiltar Bauchi cikin gari, a jam'iyyar PRP a zaben 2027 Zainab Baban-Ta...
30/07/2026

Yar takaran Majalisar dokokin jihar Bauchi mai wakiltar Bauchi cikin gari, a jam'iyyar PRP a zaben 2027
Zainab Baban-Takko ta raba takin Zamani guda 1,000 wa manoma.

Yanda Kika Dama Haka Damu Sha.
29/07/2026

Yanda Kika Dama Haka Damu Sha.

26/07/2026

Khadimatul - Ummah🥰🥰

Zainab Baban-Takko

Address

Ilelah Street Bauchi
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ilelah Youths for Z B T 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category