18/08/2026
Malami ฦan Malami Jikan Malamai! ๐
Sen Shehu Buba Umar, Dantakaran Gwamnan Jihar Bauchi a Jam'iyyar PRP Mai Nasara Yana Karatun Alqur'ani Mai Girma Kamar Yadda Ya Saba Duk Bayan Sallar Asubahi a Cikin Masallacin Gidansa Dake FCT Abuja.
Allah Ya Saka Maka Da Mafificin Alheri Akan Abubuwan Da Kakeyi Wa Al'ummar Jihar Bauchi Dama Africa ๐ Gabaki ฦaya, Allah Ya Tabbatar Maka Da Kujerar Gwamnan Bauchi 2027.
*Director social media team Bauchi Sabuwa A Yau Alkaleri LGA
Nasiru Bappaji*
18/08/2026.