Shortcut

Shortcut help to enter jannat inshaAllah

27/11/2025

إنا لله وإنا إليه راجعون

21/11/2025

True patience is to restrain yourself at the first shock, not after acceptance becomes easier.

Quran-2:2ذٰلِكَ الكِتابُ لا رَيبَ ۛ فيهِ ۛ هُدًى لِلمُتَّقينَWãncan ne Littãfi, bãbu shakka a cikinsa, shiriya ne ga mãs...
21/11/2025

Quran-2:2

ذٰلِكَ الكِتابُ لا رَيبَ ۛ فيهِ ۛ هُدًى لِلمُتَّقينَ

Wãncan ne Littãfi, bãbu shakka a cikinsa, shiriya ne ga mãsu taƙawa.

Quran-2:بِسمِ اللَّهِ الرَّحمٰنِ الرَّحيمِ
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.

23/10/2025
19/10/2025
19/10/2025

inna al ddina inda allahi al Islam

16/09/2025
07/09/2025

Annabi ﷺ ya ce:
“Lallai rana da wata manyan ayoyi ne daga cikin ayoyin Allah Maɗaukaki. Ba su yin kusufin saboda mutuwar wani ko rayuwarsa. To idan kuka gan su, ku yi tasbihi ga Allah Maɗaukaki, ku roƙe Shi da tawali’u, ku yi salla, kuma ku bayar da sadaka domin Allah.”
(Al-Bukhari da Muslim suka rawaito)

Address

Bauchi

Telephone

+2349067984806

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shortcut posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Shortcut:

Share