APM Youth and Women Alliance, Bauchi State Chapter

APM Youth and Women Alliance, Bauchi State Chapter APM SABUWAR TAFIYA

13/08/2026

Muma munbi, daga yau mun koma PDP Malam Usman Adamu Ahmed Suphi for Bauchi State Governor

11/08/2026

Zamu koma PDP Malam Usman Adamu Ahmed Suphi for Governor Bauchi State 2027

07/06/2026

Assalamu alaikum.

Sanarwa ga al'uma masu bibiyar mu ta wannan kafa, da musamman 'ya'yan kungiyar da s**a ji shiru. Bamun tsaya haka kawai bane, sai don wasu tsare tsare da kasantuwar su ya kawo mana tsaiko, amma Insha Allahu ana ci gaba da yadda za'a gudumawar don ganin komi ya tafi dai-dai

04/06/2026

Muna son comments dubu ɗari ko zamu samu taken APM muke so

21/05/2026

APM

APM NasaraAPM sakAPM adalciAPM haɗin kaiAPM ci gaba
18/05/2026

APM Nasara
APM sak
APM adalci
APM haɗin kai
APM ci gaba

Hon. Faruk Mustapha ɗaya daga cikin masu neman takarar gwamnan jihar Bauchi a ƙarƙashin jam’iyyar APM ya bayyana godiyarsa ga dukkan waɗanda s**a mara masa baya da goyon baya tun daga farkon burinsa na neman kujerar gwamna har zuwa ƙarshen tsarin zaɓen fidda gwani.

A cikin wata sanarwa da ya fitar, ɗan takarar ya ce duk da cewa matsayar maslaha da jam’iyyar ta cimma bai zo daidai da burinsa ba, ya amince da sakamakon cikin zuciya ɗaya tare da miƙa lamuransa ga ikon Allah Maɗaukakin Sarki.

Ya bayyana cewa a matsayinsu na Musulmi, sun yi imani da cewa duk abin da Allah Ya ƙaddara shi ne mafi alheri, kuma babu wani ɗan Adam da zai iya sauya hukuncinSa.

Ya ƙara da cewa siyasa bai kamata ta zama sanadin rarrabuwar kawuna tsakanin juna ba, yana mai jaddada cewa ci gaban jam’iyya da kuma bunƙasar jihar Bauchi su ne babban buri da ya kamata kowa ya sanya a gaba.

Haka kuma, ya yi kira ga dukkan magoya bayansa, abokan siyasa da masu masa fatan alheri da su mara wa dukkan waɗanda s**a samu tikitin jam’iyyar APM baya domin tabbatar da nasarar jam’iyyar a dukkan matakai.

Ya ce wannan ba shi ne ƙarshen tafiyar siyasarsa ba, domin shugabanci na buƙatar haƙuri, sadaukarwa da jajircewa wajen hidimtawa al’umma.

Manufarmu gina siyasa mai tsafta, ci gaba ga al'uma da kuma nasarar jam'iyar APM sak 2027
17/05/2026

Manufarmu gina siyasa mai tsafta, ci gaba ga al'uma da kuma nasarar jam'iyar APM sak 2027

Wannan hadi zayyi matukar bada ma'ana 👌🏻
17/05/2026

Wannan hadi zayyi matukar bada ma'ana 👌🏻

MAsha Allah, Cikin kwanki kaɗan wannan shafi namu na ƙungiyar APM Youth and Women Alliance ya sami mabiya 2000Lallai jam...
16/05/2026

MAsha Allah,

Cikin kwanki kaɗan wannan shafi namu na ƙungiyar APM Youth and Women Alliance ya sami mabiya 2000

Lallai jam'iyar mu tana karbuwa, ku ƙara yaɗa ta.

Address

Bauch State Yan Doka Road
Bauchi

Telephone

+2348032828654

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when APM Youth and Women Alliance, Bauchi State Chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to APM Youth and Women Alliance, Bauchi State Chapter:

Shortcuts

Share