02/05/2025
{INNALILLAHI WA INNA ILAYHI RAJI’OON….😭}
~A madadin shi Kansa, ‘Yan uwa da iyalan sa, Mai girma Ambassador Air Marshal Sadiq Baba Abubakar CFR (rtd), Yana mika sakon Ta’aziyyar sa zuwa ga iyalai, ‘Yan uwa, Masarauta da Al’ummar Karamar hukumar Jama’are baki daya bisa rasuwar Hon. Alh. Isah Muhammad Wabi (DANGALADIMAN JAMA’ARE).
~Muna masu Addu’a da Fatan Ubangiji Allah shi masa Gafara da Rahamah, Yasa Mutuwa hutu ne a gareshi, Ya Kuma albarkaci bayan sa.
{Ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum}