Usman Imam Futuk Communication and General Services

Call Website Contact the organization

Usman Imam Futuk Communication and General Services I am a Business Manager, Planner, Inventory Manger, Marketer, Social Media Activist & Blogger.
(2)

30/07/2026

Alhamdulillahi

29/07/2026

29/07/2026

Muhammadu Rasulullahi Sallallahu Alaihi Wassalam

29/07/2026

AI is the future

MASU TAMBAYAN MENENE NAQS?NAQS na nufin Nigeria Agricultural Quarantine Service (Hukumar Kula da Killace da Ingancin Kay...
29/07/2026

MASU TAMBAYAN MENENE NAQS?

NAQS na nufin Nigeria Agricultural Quarantine Service (Hukumar Kula da Killace da Ingancin Kayayyakin Noma ta Najeriya).

Wannan hukuma ce ta Gwamnatin Tarayya da ke da alhakin:
✅ Kare noma daga kwari da cututtuka.
✅ Duba kayayyakin noma da ake shigowa da su ko fitar da su.
✅ Tabbatar da cewa kayayyakin noma sun cika ƙa’idojin inganci.
✅ Hana shigowar cututtuka da za su iya illa ga amfanin gona da dabbobi.

A takaice, aikin NAQS shi ne kare harkar noma da tabbatar da ingancin kayayyakin noma a Najeriya.

Ku biyo shafinmu domin samun sabbin bayanai kan daukar ma’aikatan NAQS da sauran guraben aikin Gwamnatin Tarayya.

Ga link din cikawa 👇

https://recruitment.naqs.gov.ng/

Alhamdulillahi, my CAC registration was successful as USMAN IMAM FUTUK COMMUNICATION AND GENERAL SERVICES.
29/07/2026

Alhamdulillahi, my CAC registration was successful as USMAN IMAM FUTUK COMMUNICATION AND GENERAL SERVICES.



ZABI DAYA
26/07/2026

ZABI DAYA

KO BA MUTUWA AKWAI TSUFA.Wannan baiwar Allah ita ce Hajiya Indo Musawa wacce Dr Mamman  Shata yayi mata waka. A cikin wa...
26/07/2026

KO BA MUTUWA AKWAI TSUFA.

Wannan baiwar Allah ita ce Hajiya Indo Musawa wacce Dr Mamman Shata yayi mata waka.

A cikin wakar yana cewa, "Wata 'yar yarinya, mai kyaun diri da kyaun tsari, mai kyaun zama da kyaun tafiya ga alkawari kamar tawada, ga dadin riko kamar chasbi Indon Musawa."

Ance a lokacinsu, duk garin Musawa babu mai kyan ta.

~Hausa Channel

18/07/2026

Address

Alkaleri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Usman Imam Futuk Communication and General Services posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Usman Imam Futuk Communication and General Services:

Shortcuts

Share