30/10/2025
Gwamnatin Bauchi ta aike da sakon wasika zuwaga majalisar dattijai Dan ta amince ta kirkiro sabbin lokal gwammen guda ashirin da Tara(29).
Idan majalisar dattijai ta amince da kudirin, bauchi zata zamo tanada lokal gwammen guda arba'in da Tara (49).
.