Gobe da labari

  • Home
  • Gobe da labari

Gobe da labari Chan chanta itace mafita

30/04/2026

You shouldn't be deceive by all lies and promises by this ALLOWED POVERTY TO CONTINUE Regime, even those who work to him day and night are regretting on there decision. Now they have no money no people to vote and no platform to contest my brother think wisely u are not a fool yes u are not a fool

30/04/2026

The current government of ALLOW POVERTY TO CONTINUE (APC) Is now try regain office in 2027 by all means, but let me recall everyone in this movement of crushing poor to poorer that
ALLAH SHI YASAN KARATUN KURMA

10/04/2026

Political party it's just a platform, who to vote and what to vote for? Is the best answer in this coming election period. So forget APC,ADC,PDP and more think on who is the better among the best. Good morning 🌅

Maza Garzaya wannan adreshi Dan neman ZAMA cikakken Dan jam'iyar ADC me fatan sauya kasa da fatan shugabanci na kaurai.
03/03/2026

Maza Garzaya wannan adreshi Dan neman ZAMA cikakken Dan jam'iyar ADC me fatan sauya kasa da fatan shugabanci na kaurai.

28/02/2026

Gwamnoni na cincirindon komawa jam'iya Mai Dan Kare tuwonsu ba mutuncin al'uma ba, kadubi yadda adawa ta ZAMA kasuwanci a siyasar kasata Nigeria. Gaba mun manta halin da wannan kazamar gwamnati me cike da rudani ta jefamu ba birni ba kauye. Tabbas ya kata mu hankalta muyi karatun ta nitsu.

Ba gudu ba ja da baya
20/01/2026

Ba gudu ba ja da baya

20/01/2026

Hakika mai girma Dan takaran gwamna a inuwar jam'iyar ADC Wato air Marshal na nan akan bakarsa ta tsayawa takaran gwamnan Jihar Bauchi a kakan zabe Mai zuwa ta 2027 cikin yardan Allah. Da wannan muke kira ga dokacin jama'a suna fito Dan bashi cikakkiyar damar damar da Jihar Bauchi Mai nagarta.

Daga Alh. Bashir Mohammed
Chairman ACD Giade LGA

Assalamualaikum warahmatullah Al-umar Jihar Bauchi da kewa yau 20/1/2026 zamu fara sanar daku dukkan halinda ake ciki ga...
20/01/2026

Assalamualaikum warahmatullah
Al-umar Jihar Bauchi da kewa yau 20/1/2026 zamu fara sanar daku dukkan halinda ake ciki game da tafiyar mai girma Dan takaran gwamna Jihar Bauchi Air Marshal baba Sadiq abubakar da Kuma sauran al-amuran jam'iya. Batare da gajiyawaba da yardan Allah

Daga. Alh. Bashir Mohammed
ADC chairman Giade LGA

Address

Maiduguri Bypass Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gobe da labari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your organization to be the top-listed Government Service?

Share