Aminu Dan Malam

Aminu Dan Malam ✅Crypto Trader📈📉
✅Technical Analyst📊

26/03/2026

With Aminu Muhammad Bala – I just got recognized as one of their top fans!

06/01/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Nura Adamu, Munzali Suleiman Auwal, TostadasyCocteles Joya

Abubuwan da sababbin shiga crypto ke kuskuren yiYawancin mutane suna asarar kudi ba don crypto ba, amma don rashin ilimi...
03/01/2026

Abubuwan da sababbin shiga crypto ke kuskuren yi

Yawancin mutane suna asarar kudi ba don crypto ba, amma don rashin ilimi

Manyan kuskure:
❌Shiga crypto babu ilimi
❌ Bin hype
❌ Zuba kudi ba tare da bincike ba
❌ Yarda da “get rich quick”
❌ Rashin tsaron wallet

Crypto ba c**a ba ne, ilimi ne + tsari.

A yaɗa wannan post don fadakarwa.
✍️ Bitkova Digital Hub

JUST IN🇸🇦🇺🇸🇻🇪🔥 Saudi Arabia will reduce oil production by 90% If US circulate $13 trillion Venezuelan oil into global Ma...
03/01/2026

JUST IN🇸🇦🇺🇸🇻🇪🔥 Saudi Arabia will reduce oil production by 90% If US circulate $13 trillion Venezuelan oil into global Market and fear US-Saudi rift in coming years.

🔥 THROWBACK: 17 years ago today, Satoshi mined the first Bitcoin block.The reward was 50 $BTC which can never be spent.
03/01/2026

🔥 THROWBACK: 17 years ago today, Satoshi mined the first Bitcoin block.

The reward was 50 $BTC which can never be spent.

The 2025 Bull Market
07/11/2025

The 2025 Bull Market

🚨 JUST IN: 🇺🇸 FEDERAL RESERVE GOVERNOR STEPHEN MIRAN SAYS HE EXPECTS RATE CUT IN DECEMBER
07/11/2025

🚨 JUST IN: 🇺🇸 FEDERAL RESERVE GOVERNOR STEPHEN MIRAN SAYS HE EXPECTS RATE CUT IN DECEMBER

🔥 UPDATE: Spain’s ITER plans to offload 97 $BTC purchased in 2012 for $10K and reinvest the >$10M haul into quantum proj...
07/11/2025

🔥 UPDATE: Spain’s ITER plans to offload 97 $BTC purchased in 2012 for $10K and reinvest the >$10M haul into quantum projects.

Ka rubuta goals biyu ko uku da kake son achieving a November. Kowane goal ka sanya kuɗinsa a dollars da Naira.Misali:1. ...
07/11/2025

Ka rubuta goals biyu ko uku da kake son achieving a November.

Kowane goal ka sanya kuɗinsa a dollars da Naira.

Misali:
1. Jarin Fara sayar da data $20 (₦30,000)

2. Sayan takalma $10 (₦15,000)

3. Sadaqa $50 (₦75,000)

4. Transport zuwa makaranta 30 days $15 (₦22,500)

5. Sayan block 6" 100pcs $100 (₦150,000)

6. Jarin fara awara $7 (₦3,500)

7. Aure $1,000 (₦1,500,000)

8. Gini $2,000 (₦3,000,000)

9. Babur $500 (₦750,000)

Etc

-----------

Kowane trade da kayi, kuma aka sami riba.

⏩ ka je kayi P2P

⏩ ka turawa mai sayarwa ya rike kuɗin a wurinsa

Ka ci gaba da yin haka, har sai ka tara kuɗin GOAL ɗinka na farko

-------------

Akwai wani Ɗanbaiwa da ya saka $20 ta koma $120,

Amma yaki fita wai sai ta kai $150.

Karshe dai, $30 ya cire a kasuwar.

---------------

Akwai wani Ɗanbaiwa da ya sayar da Sidra ya sayi Tankin ruwa.

Tsabar tsokana har abokansa s**a fara kiransa da HOLBORN (sunan kamfanin tankin ruwa) 😂🤣😁

--------------------

Sai dai abinda basu sani ba shi ne, a halin yanzu yana rike da wayan hannu biyu,

Kuma duk ta dalilin rubuta goal da yin deposit akai-akai har a cika kuɗi ya same su.

Sannan ga tankin ruwa, ga kuma ɗan capital ɗinsa da yake juyawa ɗan kadan ana samun na chefene.

---------------

Ku jarraba wannan strategy, wallahy zaku amfana sosai.

Duk lokaci da kuka kalli abinda kuka saya a zahiri,

Ko ana dip zaku ji sanyi. 😎 🥶

Sannan zaku cimma abubuwa da dama ba tare da kun takura kanku wajen tara kuɗaɗe a portfolio ɗinku ba.

--------------

Hikmar sana'a shi ne a waraware matsaloli, ba a rika shan wahala ana tara kuɗi, shi kuma kasuwa yana karɓewa ba.

Ku jarriba hakan!

ku bani labarin goals da kuke son achieving , don mu tattauna a comment section ✍️

Address

Matsango
Azare
751101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminu Dan Malam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Aminu Dan Malam:

Share