09/09/2025
Ni Yar Madigo ce Allah ya Jarabce ni da Tsananin Shaawar yan uwa na mata wani lokacin ko magana nake yi da yar uwa ta mace sai naji maziyi
yana zubu min a jikina wllh yaya nasir nayi nayi naga Na daina jin shaawar mace yar uwa ta Amma na kasa yaya nasir ina Cikin Tashin Hankali wani
lokacin na kan bawa maza kaina Dan su Sadu Dani ko na samu na daina jin shaawar mata Amma bana samun Gamsuwa ji nake kamar kara min Karfin Shaawa kawai suke bana jin dadi ko kadan idan namiji Yana
Saduwa dani amma a duk lokacin dana hadu da nace yar uwata ina tsintar kaina acikin jindadi mara iyaka
Har ji nake a raina ko Dan dai Abin yana dadi ne shiyasa Allah ya Haramta yin hakan yaya nasir na koyawa matan Aure da yan mata
wannan harkar ta madigo fiye da yadda baa tunani kuma nafi saurin samun hadin kai a wajan matar Aure fiye da yan mata kuma ni kaina nafi
jindadin Harka da matar Aure sabida gidan ta ne kuma Gadon tane sau da yawa mazajen su suna dawo wa su gamu acikin wani yanayi Amma Sam
basa iya kawo komai a ran su yaya nasir wllh nima a makarantar kwana aka koya min wannan ka zamar Rayuwar ta karfi da yaji nayi Dana sanin kasancewa ta Daliba a
makarantar kwana dake garin Jogana yaya nasir wllh na gaji da wannan Rayuwar so nake na tuba Amma kullum zuciyata gaya min take Allah ba zai taba karbar tuba na ba
Dan Allah yaya Nasir kayi min post Dan lbr na ya zama darasi Ga yan makarantar kwana ina Rokon Addu,a yan uwa da kuma shawara mai Amfani a gare ni ngd yaya Nasir
Daga Page din Nasir.