Musa M,cash Kano

Musa M,cash Kano Latest News | Politics | Arewa Updates
M,cash,,,

09/09/2026

Alhamdullah Masha Allah,,
M,cash,,, ✍️

Subhanallah, Allah sarki,,, Allah ya mai da Alkairee,, M,cash,,, ✍️
09/09/2026

Subhanallah,
Allah sarki,,,
Allah ya mai da Alkairee,,
M,cash,,, ✍️

05/09/2026

Kia

Amfani  wannnan a Facebook,, M, cash,,, ✍️
03/09/2026

Amfani wannnan a Facebook,,
M, cash,,, ✍️

03/09/2026

Gaskiya nee,,
M,cash,,, ✍️

31/08/2026

Gaskiya Nee,,,
M,cash,,, ✍️

Me yasa wasu suke samun kuɗi amma ba sa tara dukiya? 💰🤔Ba wai rashin samun kuɗi ne matsalar ba.Wasu suna samun ₦50,000, ...
31/08/2026

Me yasa wasu suke samun kuɗi amma ba sa tara dukiya? 💰🤔
Ba wai rashin samun kuɗi ne matsalar ba.
Wasu suna samun ₦50,000, amma su kashe ₦50,000.
Wasu kuma suna samun ₦50,000, su ware wani ɓangare don saving, wani don business, sannan su yi amfani da abin da ya rage.
👉 Samun kuɗi abu ɗaya ne, iya sarrafa kuɗin kuma wani abu ne.
Ka fara koyon yadda ake riƙe kuɗi kafin ka nemi ƙarin kuɗi. 💯
Kai fa, kana ganin me ya fi wahala: samun kuɗi ko riƙe kuɗi? 👇🏽
M,cash,,, ✍️

31/08/2026

Allahu Akbar,,,
Alhamdullah Masha Allah,,,
M,cash,,,, ✍️

30/08/2026

Alhamdullah Masha Allah,,,
M,cash,,,, ✍️

INNĀ LILLĀHI WA INNĀ ILAYHI RĀJI’ŪN 😭💔An samu labarin cewa ’yan bindiga sun shiga Chiromawa, har s**a yi awon gaba da wa...
29/08/2026

INNĀ LILLĀHI WA INNĀ ILAYHI RĀJI’ŪN 😭💔

An samu labarin cewa ’yan bindiga sun shiga Chiromawa, har s**a yi awon gaba da wasu mutane. 😭

Daga cikin waɗanda aka ce an ɗauka akwai Alhaji Yusif Nadabo, Sarkin Noma na Chiromawa.

Ya Allah 🤲😭 ka kawo mana ɗauki, ka tsare al’ummar Chiromawa da dukkan mutanen da suke cikin wannan hali.
Ya Allah ka kubutar da waɗanda aka ɗauka lafiya, ka dawo da su hannun iyalansu cikin aminci.

Allah Ya kawo ƙarshen wannan fitina, Ya ba iyalai haƙuri da ƙarfin zuciya. 🤲💔

Ameen Ya Rabbal Alameen.

— M,cash,,, ✍️

Address

Garki Modern Market Abuja
Abuja
0003

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musa M,cash Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share