Katsina youths freedom fighters

Katsina youths freedom fighters This page is to lighting the youths on how to participate in politics..

02/01/2024

Nigerian Navy

Sun bude portal na recruitment👇
Sojan ruwa sun bude portal

02/01/2024

Nigerian Navy

Sun bude portal na recruitment👇

28/12/2023

An bude portal din fire service matasa Ku hanzarta Allah ya kawo sa,a da babban rabo ...acika ayi addu'a🙏

28/12/2023

Ya Allah ka Sanya mu shiga sabuwar shekara a sa,a..Allah ka biyama kowa bukatunsa na Alkhairi

25/08/2023

Muna taya yan'uwa musulmai Barka da juma,a dafatn muna cikin koshin Lafiya..❤❤❤ Wanda basu lafiya na gida da asibiti Allah ya basu lafiya Allah ya zaunar da kasarmu lafiya ya rufa mamu asiri ya bamu ikon cin duk wata jarabawa❤

03/08/2023

Barkan Ku da safiya dafatan kun wayi gari lafiya🤗🤗

02/07/2023

GURGU Ne Ya SUMBACI Matar MAKAHO Se KURMA Ya Ganshi Shin tayaya Wannan Kurma Zeyiwa Makaho Bayanin Abinda Yafaru?🥴🚶🏻‍♂️

01/07/2023

Wane kirari kuka San anayi ma katsinawa???

24/06/2023

MashaAllah yau an tashi ana ta ruwa gwanin dadi.

Gwauraye maza da mata ya aka ji da haƙuri?

An ce mace ko Namiji mai Wushirya basa  Fushi Ko Gaskiya ne? Ku bayyana mana abinda ku sani game da masu Wushirya?
24/06/2023

An ce mace ko Namiji mai Wushirya basa Fushi Ko Gaskiya ne?

Ku bayyana mana abinda ku sani game da masu Wushirya?

20/06/2023

Jama,a ya kuke kallon soyayyar da aka gina akan karya?tana daurewa Har abada koko?

Address

Katsina
Abuja
STREETSZIPCODEBATAGARAWARD.820241

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katsina youths freedom fighters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share