Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo 2027

Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo 2027 Kwankwasiyya Amana 🇵🇱

Kano Central takace bawan Allah
29/05/2026

Kano Central takace bawan Allah

29/05/2026

Daga Wacce Karamar Hukuma Zaka Za6i Comrd Aminu Abdussalam Gwarzo Dan Takarar Gwamnar NDC?

Tunda mutumin nan ya koma APC harkar Daba ta dawo jihar Kano, insha Allahu sai ka riga rana faduwa
29/05/2026

Tunda mutumin nan ya koma APC harkar Daba ta dawo jihar Kano, insha Allahu sai ka riga rana faduwa

Ban bancin a bayyane yake, 1. Yafi naku mutunci2. Yafi naku Amana3. Yafi naku Nutsuwa4. Yafi naku Gaskiya5. Yafi naku Zu...
29/05/2026

Ban bancin a bayyane yake,

1. Yafi naku mutunci
2. Yafi naku Amana
3. Yafi naku Nutsuwa
4. Yafi naku Gaskiya
5. Yafi naku Zumunci
6. Yafi naku Alkawari
7. Yafi naku In ganci
8. Yafi naku imani
9. Yafi naku Daraja
10. Yafi naku Qima Ga Kuma Shegen Karfi A doki bazai do kuba.

oscar

Labour Leader2x LG Chairman National Assembly Commissioner Commissioner x2Board Chairman Deputy Governor And Incoming Ka...
29/05/2026

Labour Leader
2x LG Chairman
National Assembly Commissioner
Commissioner x2
Board Chairman
Deputy Governor

And Incoming Kano State Governor Insha Allah

Allah mun gode
29/05/2026

Allah mun gode

I am profoundly grateful to emerge as the Kano State 2027 gubernatorial candidate for our great party, the NDC.

I thank the party for this opportunity to serve, and I pray for our collective victory alongside all NDC candidates nationwide in the upcoming general elections. -AA Gwarzo

29/05/2026

Insha Allahu kafin 12 na ranar zabe mun kayar da maciya amanar jihar kano

Sen Rabiu Musa Kwankwaso ya tsayar da Comrade Aminu Abdulsalam Gwarzo Amatsayin É—an takarar gwamnan jihar kano da kuma D...
29/05/2026

Sen Rabiu Musa Kwankwaso ya tsayar da Comrade Aminu Abdulsalam Gwarzo Amatsayin ɗan takarar gwamnan jihar kano da kuma Dr Nasiru Yusuf Gawuna Amatsayin ɗan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a jam’iyyar NDC.

Address

National Secretariat
Abuja
3256

Telephone

+2348161721616

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share